Hafsat Mangal

Hafsat Mangal (Masoyiyar Annabin Tsira Annabi Muhammad S❤A❤W)..©️Hafsat Mangal 🖊
(1)

26/01/2024

Barkan mu da sanyi

25/01/2024

Salam Alaikum..
ma'abota wanna shafi nawa ina mai sanar daku cewa zan canza sunan wannan shafi ga abun da zaku karu dashi domin samun abubuwan rayuwa na yau da kullum da fatan zan samu hadin kanku ... ya kuke gani ina naiman shawararku domin saboda ku zanyi haka....

13/01/2024

Alhamdulillah

31/12/2023

Allah ka Sanya karshen wannan shekara ta 2023 da Alkhairi...Allah kuma ya sanya mushiga 2024 da Alkhairan das**afi na baya

04/11/2023

Mu Kyautatawa Iyayenmu Domin Amfanin Duniyar mu da Lahira...

©️Hafsat mangak🖊

11/10/2023

Allah karemu daga Sharrin masu sharri...

21/08/2023

Ina masu naiman Ilimi akan blockchain...

Yanzu nake samun sakon  #6200 daga Centbee.Sati biyu da s**a wuce nayi sharing na wannan application na Centbee inda nak...
18/08/2023

Yanzu nake samun sakon #6200 daga Centbee.

Sati biyu da s**a wuce nayi sharing na wannan application na Centbee inda nake cewa zaka samu naira 1000.

Amma bekai sati uku ba gashi dai reward nawa ya soma zuwa. Kaima kana iyawa.

Abunda ya kamata kayi shine kayi exploring na application din tareda bincika ko Ina a cikin application din.

Idan kanada sha'awa zaka dauko application din ta wnn link din : https://play.google.com/store/apps/details?id=com.centbee.app

Daka budesa abu na farko da zasu tambayeka shine referral code , zanji dadi idan kayi amfani da nawa wanda shine wnn👉👉 [email protected] daga zasu bukaci kayi select na language and country sai kuma phone number zasu turama otp then sai kyi create na Pin , kai zasu buqaci kayi creating na username kamar yadda referral code din yke a sama sai kyi daga wallet dinka zata bude, sai kyi backup nata ka ajiye passphrase din saboda gaba.

Note: my referral code is : [email protected]

Allah ya bamu Nasara 🤲

12/08/2023

Mu tashi mu gyara tunanin kasar mu domin goben kasarmu ya gyaru...

11/07/2023

Kira ga masoyana kuna jina

In Sha Allah
18/06/2023

In Sha Allah

02/06/2023

Mun dawo daga hutun wani lokaci da fatan na sameku lafiya
Hafsat mangal

12/05/2023

Allah karawa Annabi haske da daraja

©️Hafsat Mangal 🖊

15/04/2023

IFTAR MUBARAK

©️Hafsat Mangal 🖊

15/04/2023

Azumin yau ko ajikina

©️Hafsat Mangal 🖊

25/03/2023

Barka Da Shan Ruwa..

©️Hafsat Mangal 🖊

02/02/2023

MUHAMMADUR RASULULLAH

22/01/2023

╭──༺♡༻──╮
🦋 S💕A💕W💕 🦋
╰──༺♡༻──╯

Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un (R.I.P) Allah jikanka Yakuma yi maka rahama yasa Mutuwarka Hutuce Kamal Aboki
16/01/2023

Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un (R.I.P) Allah jikanka Yakuma yi maka rahama yasa Mutuwarka Hutuce Kamal Aboki

15/01/2023

Allah kara mana Ni'imar rayuwa⚘

©️Hafsat Mangal 🖊

01/01/2023

Ya Allah kasa wannan shekara tafi wacca Muka bari Abaya Albarka.. Barka da sabuwar shekara 2023..
©️Hafsat Mangal 🖊

28/12/2022

Allah kyautata Duniyarmu da kuma Lahirarmu....

©️Hafsat Mangal 🖊

23/12/2022

Allah Jikan Bashir Barau Mangal Shine Vice Chairman kuma C.E.O na Air Max

©️Hafsat Mangal 🖊

Allah Sanya Albarka Mutanen F.U.D Microbiology Department 2021 Session©️Hafsat Mangal 🖊
21/12/2022

Allah Sanya Albarka Mutanen F.U.D Microbiology Department 2021 Session
©️Hafsat Mangal 🖊

20/12/2022

Allah Tsarkake mana Rayuwarmu

©️Hafsat Mangal 🖊

17/12/2022

Hakuri Maganin Zaman Duniya.

©️Hafsat Mangal 🖊

13/12/2022

GOBE TA ALLAH CE

©️Hafsat Mangal 🖊

27/11/2022

Allah Jikan iyayenmu da Malamammu

©️Hafsat Mangal 🖊

21/11/2022

Allah samu a Aljanna...🤲

©️Hafsat Mangal 🖊

19/11/2022

Allah sa karshen mu Yayi Kyau

©️Hafsat Mangal 🖊

Address

Abu Dhabi
Abu Dhabi

Telephone

+2347033154605

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hafsat Mangal posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Hafsat Mangal:

Videos

Share