DMP - NEWs

DMP - NEWs News

DA DUMI DUMIDALIBAN NIGERIA DAKE KASAR EGYPT SUN KOMA AKAN KARIN KUDIN SERVICE FEES Daliban Nigeria dake Kasar Egypt mun...
16/03/2026

DA DUMI DUMI

DALIBAN NIGERIA DAKE KASAR EGYPT SUN KOMA AKAN KARIN KUDIN SERVICE FEES

Daliban Nigeria dake Kasar Egypt muna Allah wadai da wannan karin kudi da sabon ambassador ya amince da shi.

Ko mahaukaci bazai kara maka service duty daga 100 pounds Zuwa 500 pounds ba.

KBC NEWS

Allah yayima mafita. Gaskiya duk wanda ya kalli Video wannan Bawan Allah sai Kwalla ta zubo masa irin yadda yan T 'adda ...
27/02/2026

Allah yayima mafita.
Gaskiya duk wanda ya kalli Video wannan Bawan Allah sai Kwalla ta zubo masa irin yadda yan T 'adda ke cin Zarafinsa.
Da fatar Allah ya kubutarda wannan matashi cikin Aminci.

ANGA WATA A SAUDIYYA Saydiyya ta ga jinjirin watan Ramadan a yau Talata, don haka gobe Laraba 1 ga watan Ramadan.
17/02/2026

ANGA WATA A SAUDIYYA

Saydiyya ta ga jinjirin watan Ramadan a yau Talata, don haka gobe Laraba 1 ga watan Ramadan.

Yau Elrufai Zai Kai Kansa Ofishin Hukumar EFCC Wace fata za ku yi masa?
16/02/2026

Yau Elrufai Zai Kai Kansa Ofishin Hukumar EFCC

Wace fata za ku yi masa?

Tsohon Gwamnan kaduna Malam Nasiru El-Rufa'i, ya Zargi Me Bai wa Shugaban kasa shawara kan tsaro Malam Nuhu Ribado, bisa...
16/02/2026

Tsohon Gwamnan kaduna Malam Nasiru El-Rufa'i, ya Zargi Me Bai wa Shugaban kasa shawara kan tsaro Malam Nuhu Ribado, bisa zargin shigo da sinadarin guba Najeriya.

Ofishin Malam Nasir El-Rufai ya aike da wata rubutacciyar takarda inda ya zargi Ofishin Malam Nuhu Ribadu da shigo da sinadarin guba na "Thallium Sulfate" daga Kasar Poland zuwa cikin Nigeria ta hanyoyin sirri

Sinadarin Thallium Sulfate na daya daga cikin guba mafi hatsari, sinadarin bashi da launi kuma baya wari, idan mutum yaci a abinci zai sa shi gudawan da har sai ya mutu

Sannan idan mutum ya shaki sinadarin har ya shiga huhunsa shikenan yayi bankwana da duniya saboda karfin bala'in da gubar ke tattare da shi

A kan wannan dalili yasa Malam Nasir El-Rufai ya rubuta wasika zuwa ga tsohon abokinsa Malam Nuhu Ribadu yana neman sanin dalili na shigo da wannan guba mai matukar hatsari da kuma abinda za'a yi da shi.

Cikin Daren Nan Atiku Abubakar Ya Ziyarci Elrufai A Gidansa Dake Abuja, Bayan Tataburzar Da Aka Tafka A Filin Jirgi Don ...
12/02/2026

Cikin Daren Nan Atiku Abubakar Ya Ziyarci Elrufai A Gidansa Dake Abuja, Bayan Tataburzar Da Aka Tafka A Filin Jirgi Don K**a Shi

12/02/2026
LABARI MAI DAƊI: Fitaccen malamin Alƙur'ani Alaramma Ahmad Sulaiman ya dawo Nijeriya daga ƙasar Masar sakamakon rashin l...
12/02/2026

LABARI MAI DAƊI: Fitaccen malamin Alƙur'ani Alaramma Ahmad Sulaiman ya dawo Nijeriya daga ƙasar Masar sakamakon rashin lafiya da ya yi fama da ita har ya fita ƙasar waje domin neman magani.

Alhamdulillah Alaramma ya sami ingantacciyar lafiya, ya dawo cikin kuzari da annashuwa.

Allah ya ƙara masa lafiya.

DPM NEWS

Gwamnatin Tinubu ta amince da gina layin dogo na zamani a Kano kan ₦1trnGwamnatin Tarayya ta amince da gina aikin Metrop...
29/01/2026

Gwamnatin Tinubu ta amince da gina layin dogo na zamani a Kano kan ₦1trn

Gwamnatin Tarayya ta amince da gina aikin Metropolitan Rail Service na kananan hanyoyin dogo a Jihar Kano kan kudin naira tiriliyan daya (₦1trn), domin inganta sufuri a birane, bunkasa harkokin tattalin arziki da rage cunkoson ababen hawa.

Gwamnan jihar, Abba Kabir Yusuf, ne ya bayyana hakan yayin da yake jawabi ga tawagar Jihar Kano da ta halarci Gasar Karatun Alƙur’ani ta Ƙasa ta 2025 da aka gudanar a Jihar Borno.

Sanarwar ta fito ne a cikin wata takarda da mai magana da yawun gwamnan, Sanusi Bature, ya fitar a Kano ranar Alhamis.

Me za ku ce?

Address

Abuja
Fç?Tç?Likç?Nd
900001

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when DMP - NEWs posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share