
09/09/2025
Ku Daina Kona points din ku wajen yin KYC, saboda saver din ta samu overload.
Duk sanda ku ka shiga wajen KYC din zasu dauki 0.10 na abinda Kuka tara, kuma daga baya KYC din yaki wucewa.
Dan haka ku hakura har sai lokacin da abin yazamo clearly sai kowa yayi, Amma idan ba haka ba duk zaku karar da *$Green* din a banza Kuma Babu biyan bukata
Wanda Kuma Bai Bude ba ya samu ya Bude, saboda a yanzu suna bayarwa da yawa gaskiya.
https://app.ecox.network/register?refCode=MUSAFULLO
✍️📊*