AREWA GIDA MEDIA

  • Home
  • AREWA GIDA MEDIA

AREWA GIDA MEDIA News & media Entertainments
Advertisements Platform Connecting✡️

21/07/2025

YANZU-YANZU- rikadawa yafi to yaro ki arziki ade na kashe shi haka Ajira lokacin shi yayi





YANZU-YANZU: Bayan an yi zanga-zangar neman hakkiinsu, shugaban 'yansandan Nijeriya ya gana da tsofaffin jami'an 'yansan...
21/07/2025

YANZU-YANZU: Bayan an yi zanga-zangar neman hakkiinsu, shugaban 'yansandan Nijeriya ya gana da tsofaffin jami'an 'yansanda kan matsalolin da suke fuskanta.

Shafin hukumar 'yansandan Nijeriya ne ya wallafa hotunan a yau Litinin.

20/07/2025

Ya daki matarsa yan'uwanta s**a zo suramamata 🤔🤔😃😃😃😃🤣🤣


Wata mata ce ta labe a ƙarƙashin gadonsu kafin mijinta ya dawo daga wajen aiki,bayan ta rubuta masa wata takarda tana ce...
18/07/2025

Wata mata ce ta labe a ƙarƙashin gadonsu kafin mijinta ya dawo daga wajen aiki,
bayan ta rubuta masa wata takarda tana cewa ta bar gidan...
kuma ba ta da niyyar dawowa!
Sai ta labe a ƙarƙashin gado tana jiran ta ga yadda mijinta zai ɗauki lamarin!!

Mijinta ya dawo gida, ya karanta takardar,
sai ya zaro biro daga aljihunsa, yayi rubutu a takardar!!
Sai ya canza kaya yana raira waka kamar ba abinda ya faru.
Ya ɗauki wayarsa ya yi kira yana cewa:

“Eh masoyiyata…
Ina saka kaya ne yanzu kuma ina kan hanyar zuwa wajen ki. Ki jirani.
Alhamdulillah, matata ta bar gidana ta koma gidan iyayenta…
Allah yasa ba za ta dawo ba!
Rayuwa da ita ba dadi…
Ina ma dake na fara haduwa tun da wuri, masoyiyata.
Ki bani rabin awa zan iso gareki…
Bye bye masoyiyata!”

Sannan… ya fita daga gidan!!

Matar ta dimauce a karkashin gado,
ta cika da baƙin ciki da ɓacin rai.
Ta fito tana karkarwa, tana kuka tana jin raɗaɗi da ciwo.
Ta fara tattara kayanta...

Sai ta ɗauki takardar da ke saman gado domin ta ga abin da mijinta ya rubuta…
sai gashi abin da ta gani ya ba ta mamaki:

“Ƙafafunki sun fito daga ƙarƙashin gadon, sha sha sha!! 😂
Zan je nemo abincin rana, zan dawo…
Ki tabbata kin wanke fuskarki bayan kin gama kukan nan.”
Domin cigaba
Da Samin
Labaran nishadi
Kuyi following din wnn
Account

YANZU-YANZU - Tinibu ko kanfen yakeyi Dole Yan arewa su yaba masa Abunda yayyi a rasuwar Tsohon shugaban Kasa Muhammad B...
18/07/2025

YANZU-YANZU - Tinibu ko kanfen yakeyi Dole Yan arewa su yaba masa Abunda yayyi a rasuwar Tsohon shugaban Kasa Muhammad Buhari idan gaskiya akeso Buhari ya kwashe Amanar mulki yaba Yan arewa sun zuba masa Kasa a ido yanzu- Kuma ana Dana sani kamar yadda kowane matsayi zakaji bayarabe haka shima Buhari ya muku Amma ba amfani sabi da haka rayuwa kulun Wa'azi take mana agyara idan za agyara

KO me kuka ce??

Film yayi kyau Amma Akwai Al'adar da ba ta bahaushe ba achiki  ko musulunci
17/07/2025

Film yayi kyau Amma Akwai Al'adar da ba ta bahaushe ba achiki ko musulunci

17/07/2025

Jawabin Yusuf Buhari Na Godiya Ga wadanda s**a jajirce wajan Jana'izar Shugaba Muhammadu Buhari


On set    Season 6
17/07/2025

On set Season 6

17/07/2025

Koh dai dagaske ne?

Talkama Daya tak ga Margayi Baba Buhari
17/07/2025

Talkama Daya tak ga Margayi
Baba Buhari

Keffi Flyover Jihar Nasarawa,:Wani yanki na Flyover a garin Keffi ya fado kan matafiya lamarin da ya tayar da hankalin m...
17/07/2025

Keffi Flyover Jihar Nasarawa,:

Wani yanki na Flyover a garin Keffi ya fado kan matafiya lamarin da ya tayar da hankalin mazauna yankin da matafiya
Allah ya kiyaye na gaba

17/07/2025

YANZU-YANZU- Har Nigeria taqare muqare Baza'a samu kamar Buhari ba Mai gaskiya da rikun Amana Wata Matashiya a Tiktok me zaku ce??😳👇






Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AREWA GIDA MEDIA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to AREWA GIDA MEDIA:

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share