Al'ummah Calling to people to the rights path

04/01/2026
04/01/2026

Alkalin Mata Episode 3

Namiji Jagoran mace ko malamin Mace

Sau da yawa rayuwan Maza ko tarbiyyar Maza na da tasiri sosai a rayuwar ya mace fiye da na iyayen ta, Shiyasa iyaye zasu Debi shekaru da dama Suna Bawa yar su tarbiyya amma cikin karamin lokaci sai wani namiji yazo ya rushe. Kenan🤔
(1) Idan mace ta hadu da maxa mutanen kirki a farkon rayuwan ta, Insha Allah hakan zai kara tasiri wajen gyara rayuwar ta
(2) Idan Kuma ta hadu da Yan HAU mutanen banza, to fa sai Abin Allah yayi Saboda shi ma yana iya tasiri a rayuwar ta.
Ku tausaya wa Mata please. Abin ya musu yawa

04/12/2025

Komai girman mahaukaci karamin mai wayo ya fishi

12/11/2025

(Bidi'o'in Jana'iza 02)
(Kafin Rasuwar Mamaci)

👉🏿Bidi'o'in Jana'iza Da Zamuyi Magana Akansu Zasu Kai 241 Amma A Wannan Darsin Iya Guda 5 Zamu Dauka In Sha Allah.

1. Cewarda Akeyi Wai Idan Mutum Zai Rasu Shaidan Yakanzo Wajensa Da Siffar Ma'aifinsa Har Ya Nuna Masa Addinin Musulunci Ba Gaskiya Bane Domin Ya Hallaka Sa. Wannan Karyace.

👉🏿Dalili Kuwa Ibn Hajar Ya Fada Yana Mai Naqaltowa Daga Imaus Suyudi Cewa Wannan Ba Gaskiya Bane Ku Duba Littafen.
✅Al-Fata'wal Hadeethiyyah.

2. Bidi'ah Ta (002):
✍️Cewa Da Akeyi Wai A Dora Littafen Al-Qur'ani Adaidai Kan Mara Lafiya Idan Akaga Alama Zai Mutum.
Shima Ba Dalili Akai Ku Duba:
✅ Ahkamul Jana'iz (307).

3. Bidi'ah Ta (003):
✍️Cewarda Yan Shi'ah Sukeyi Idan Za'a Lakkanawa Mara Lafiya Kalmar Shahada Shine: Za'a Nemesa Ne Yayi Ikirari Akan Gaskiyar Annabi S.a.w Da Kuma Shugabancin Shuwagannin Da S**a Fita Daga Cikin Ahlul Baiti.
✅Miftahul Kiram (1/408)
👉🏿Yanda Akeyi Shine : Kalmar Shahada Ce Ake Lakkanawa Mara Lafiya.

4. Bidi'ah Ta (004):
✍️ Karanta Suratu Yasin Inda Mara Lafiya Wanda Ake Tsammanin Zai Mutu Shime Bidi'a Ce Ku Duba Mas'ala Ta (15) A Littafen Ahkamul Jana'iz.

5. Bidi'ah Ta (005):
✍️Juyarda Fuskar Mara Lafiya Zuwa Alqibla Shima Ba Dalili Akai :
Abunda Akeyi Shine Duk Inda Fuskar Mara Lafiya Take A Barta Acan Idan A Alkibla Ne Ko Ba Alkibla Ba Duk Dayane.
Ku Duba:
✅Al-Muhallah (5/174)
✅Mudkhal (3/229-230)
👉🏿Acikin Al-Muhallah Sa'id Bin Musayyib Ne Ya Karhanta Hakan Imam Malik Kuma Shine Ya Karhanta Hakan Acikin AlMudkhal.

Kuma Babu Hadisi Ko Daya Ingantacce Akan Hakan Ku Duba:
✅ Ahkamul Jana'iz Shafi Na (20).

Allahu A'alam.
✅Zaku Iya Copying Da Sharing Domin Yan Uwa Su Anfana

Zamu ga masu basira
11/11/2025

Zamu ga masu basira

11/11/2025

Inda ranka abin mamaki da ban al'ajbi baya kare wa

06/05/2025

Muna zaune ne, a wata duniya Wanda duk abinda ake so, ko kayi buri ba shi zaka samu ba .
Sannan zaka iya son wani alhalin abin ba alkhairi bane a wurinka, ko ka ki wani Abu alhalin shine mafi alkhairi awurinka.

Allah ka zaba mana abinda yafi alkhairi.

MU TUNA DA DAREN LAILATUL QADRI, DAGA YAU ZAMU FARA YAWAITA IBADA DON RISKAR WANNAN DAREN.ALLAH YA SA MU DACE
20/03/2025

MU TUNA DA DAREN LAILATUL QADRI, DAGA YAU ZAMU FARA YAWAITA IBADA DON RISKAR WANNAN DAREN.
ALLAH YA SA MU DACE

Adresse

Gombe

Site Web

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque Al'ummah publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Raccourcis

Partager