30/10/2025
🚨 Yanzu-yanzu: Lamine Yamal ya ji ba shi da aminci a gidansa bayan wani lamari da ya tada hankalin tsaro, wanda ya sa ya yanke shawarar siyan sabon gida.
An fara zargin cewa wani yana ƙoƙarin shiga gidansu da karfi, amma daga baya an tabbatar da cewa ƙarar ban tsoro ce kawai.
—