AMEER GOMBE Informations de contact, plan et itinéraire, formulaire de contact, heures d'ouverture, services, évaluations, photos, vidéos et annonces de AMEER GOMBE, Création digitale, Kinshasa.

Munsami kanun labarai daga majiya Mai karfi  akan hakanMuhammad A Adam ✍️
29/01/2026

Munsami kanun labarai daga majiya Mai karfi akan hakan
Muhammad A Adam ✍️

26/01/2026

🥱🥱🥱

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya faɗi hakan ne yayin bikin tarbarsa zuwa Jamʼiyyar APC da aka gudanar a Kano rana...
26/01/2026

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya faɗi hakan ne yayin bikin tarbarsa zuwa Jamʼiyyar APC da aka gudanar a Kano ranar Litinin.
Muhammad A Adam ✍️

Barau, Ganduje sun cicciɓa hannayen Abba Kabir Yusuf sama, ya yin sauya sheƙa daga Jam'iyyar NNPP zuwa Jam'iyyar APC.Bar...
26/01/2026

Barau, Ganduje sun cicciɓa hannayen Abba Kabir Yusuf sama, ya yin sauya sheƙa daga Jam'iyyar NNPP zuwa Jam'iyyar APC.Barau, Ganduje sun cicciɓa hannayen Abba Kabir Yusuf sama, ya yin sauya sheƙa daga Jam'iyyar NNPP zuwa Jam'iyyar APC.
Muhammad A Adam ✍️

Jagoran jamʼiyyar NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso ya faɗi hakan ne yayin martani game da ficewar Gwamnan Kano, Abba Kabir Yus...
25/01/2026

Jagoran jamʼiyyar NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso ya faɗi hakan ne yayin martani game da ficewar Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf daga jam'iyyar NNPP a hukumance.

Ku Jiramu Karfe 11 Na Yau Insha Allah 🤦AMEER GOMBE ✍️
24/01/2026

Ku Jiramu Karfe 11 Na Yau Insha Allah 🤦
AMEER GOMBE ✍️

With Real O.Z Stories – I'm on a streak! I've been a top fan for 11 months in a row. 🎉
24/01/2026

With Real O.Z Stories – I'm on a streak! I've been a top fan for 11 months in a row. 🎉

Unguwanni da wuraren da s**a fi bayyana a matsayin matattarar masu safara ko amfani da ƙwayoyi, sun haɗa da bayan Gombe ...
23/01/2026

Unguwanni da wuraren da s**a fi bayyana a matsayin matattarar masu safara ko amfani da ƙwayoyi, sun haɗa da bayan Gombe Local Government Shopping Complex, sai kuma yankunan kewayen dutsen BCGA.

Wannan yanki na BCGA na daga cikin wurare da matasa ke safara da kuma amfani da ƙwayoyi, sak**akon yadda ake gudanar da ayyukan hakar wasu daga cikin albarkatun ƙasa a yankin.

Sauran wuraren sun haɗa da hanyar Kuri zuwa Deba, Pantami kusa da filin wasa da ke unguwar Pantami, kan hanyar zuwa Kwadam, da kuma wasu wurare a yankunan Shatale-talen Rainbow.

Nau'ukan ƙwayoyi da kayan maye da aka fi safarar su a shekarar 2025 zuwa 2026, sun haɗa da Suck and Die, Tramadol, Diazepam, Wiwi, Pentazocine, sai kuma Fortwin wanda aka fi amfani da shi ta hanyar allura.

A Watan Maris, 2025, da ta gabata rundunar ƴansandan jihar Gombe, ta sanya dokar takaita zirga-zirgar babura daga karfe bakwai na dare zuwa shida na safe, domin daƙile ayyukan bata-gari da masu safarar kwayoyi.

Matsalolin rashin ayyukan yi ne ke jefa wasu matasa komawa ga sana'ar dillancin ƙwayoyi a matsayin hanyar samun kuɗin shiga.

Haka kuma, wasu ƴan siyasa na amfani da matasa wajen hargitsa al'amura, kuma a yayin aikata hakan ne ake ba su ƙwayoyi don ƙarfafa musu gwiwa, wanda hakan ke zama dalilin shigar su harkar.

Yayin da binciken ya kuma gano yadda kusanci da masu shaye-shaye da dillalan miyagun ƙwayoyi s**a jefa wasu matasan cikin wannan hali, wannan na da nasaba da rashin tsawatarwa ko sa ido na iyaye akan ƴaƴansu.

Hukumar NDLEA da ƴan sanda sun sha samun nasarar k**a masu safarar miyagun ƙwayoyi a jihar, ciki har da ganyen wiwi da allurar ƙara kuzari, kuma suna ci gaba da yaƙi da wannan annoba.

A ƙarshen shekarar 2025 zuwa farkon 2026, lamarin ta'ammali da kuma safarar miyagun kwayoyi a jihar Gombe ya sake ƙarfafa saboda wasu muhimman dalilai da s**a shafi tattalin arziki da matsin rayuwa.
✍️

23/01/2026

Wannan bakaramin dan kungiyar jini bane abinciko mmasu gidaansa kawai Suma akashesu🤦
✍️

Yanzu cikin daren nan wata yarinya ta fado daga gadar saman dantata unguwar kurna ta samu karaya a kafarta inda ta bayya...
23/01/2026

Yanzu cikin daren nan wata yarinya ta fado daga gadar saman dantata unguwar kurna ta samu karaya a kafarta inda ta bayyana cewa ita ‘yar jihar Bauchi ce.

Wanda ya abin ya faru a gabansu sun bayyana cewa yarinyar dakanta ta hau saman gadar ta fado qasa 🥱

✍️

Adresse

Kinshasa

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque AMEER GOMBE publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Partager