Galadima Panda

Galadima Panda Islamic Sunnah organization

ZIKIRAI GUDA BAKWAI (7) MAFI TSADA A RAYUWAR MUSLIMI1- MAFIFICHIN AMBATON ALLAH_Laa ilaha illallaahu  wahdahu lā shariyk...
19/06/2025

ZIKIRAI GUDA BAKWAI (7) MAFI TSADA A RAYUWAR MUSLIMI

1- MAFIFICHIN AMBATON ALLAH

_Laa ilaha illallaahu wahdahu lā shariyka lahu lahul-mulku wa lahul hamdu wa huwa alā kulli shay'en Qadiyr_

2- MAFIFICIN TASBIHI

_Subhanallaahi wabihamdihi adada khalQihi waridā nafsihi wazinata arshihi wa midāda kalimatihi_

3- MAFIFICIYAR ADDUA

_rabbana ātina fiy-dduniyā hasanataw-wafil akhirati Hasanah, waQinā azabanNār_

4- MAFIFICIN ISTIGHFARI

_Allaahumma anta rabbiy lā ilaha illā anta khalaQ-taniy, wa'ana abduka, wa'ana alā aHdika, wa-wa' dika masta-'da at, a-uzubika min sharri ma sana'ata, abū Ula-ika bini'-matika ãlayya, wa-abu'u bizambiy, Fagfirliy fa-innahu Lā yagfiruz-Zunuba illa ant_

5- MAFIFICIN NEMAN KARIYA DA TSARI

_Bismillaahilladziy Lā yadurru ma-asmihi shay'un fiyl-ardhi walā fiys-Samā' , wa huwassamiy'un alaiym_

6- MAFIFICIN ZIKIRIN NEMAN YAYE DAMUWA DA BAKIN CIKI

_Lā ilaHa illa anta subhānaka inniy kuntu minaz-Zālimiyn_

7- MAFI ZIKIRIN DOGARO GA ALLAH DA SALLAMAWA A GARESHI

_Lā haula wala Quwwata Illa billaahil aliyyil aziym_

ALLAH KA BAMU IKON DAUWAMA AKAN YAWAITA AMBATON KA A KOWANE
LOKACI.

Allahumma Ameen.

13/05/2025
08/03/2025
Barka da shan ruwa
08/03/2025

Barka da shan ruwa

TARIHIN ANNABAWA KASHI NA BIYAR TAMBAYA 41. Wane Annabi ne mutanan sa suke tauye mudu da kwanan awo? 1. Annabi shuaibu 2...
09/02/2025

TARIHIN ANNABAWA
KASHI NA BIYAR
TAMBAYA
41. Wane Annabi ne mutanan sa suke tauye mudu da kwanan awo?

1. Annabi shuaibu

2. Annabi yaakub

3. Annabi Salihu

4. Annabi hudu

42. A cikin Annabawa waye yace yana so Allah ta'ala ya nuna masa yadda yake kashewa yake rayawa, sai aka umarce shi ya yanka tsuntsaye guda hudu?

1. Annabi Ilyas

2. Annabi shuaibu

3. Annabi Ibrahim

4. Annabi Isma'il

43. A cikin Annabawa waye aka saukar masa da zabura.?

1. Annabi Sulaiman

2. Annabi yahya

3. Annabi Ibrahim

4. Annabi Dauda

44. A cikin Annabawa waye ya kashe Jaluta?

1. Annabi Musa

2. Annabi Sulaiman

3. Annabi Dauda

4. Annabi ishaq

45. A cikin Annabawa waye aka saukar masa da Injila?

Annabi isa

Annabi Musa

Annabi Ibrahim

Annabi Muhammadu.

46. Waɗannai Annabawa su biyu a ka turo su a lokaci ɗaya?

1. Annabi Musa da ishaq

2. Annabi isa da yahya

3. Annabi Dauda da Sulaiman

4. Annabi Musa da Haruna

47. Wane Annabi ya fara rubuta bismillahi a cikin wasikar sa?

1. Annabi Sulaiman

2..Annabi Muhammadu

3..Annabi isa

4. Annabi Dauda

48. Wane Annabi aka h**ewa iska?

1. Annabi isa

2. Annabi Musa

3. Annabi Sulaiman

4. Annabi Dauda

49. Wane Annabi yace

لاإله إلا الله انت سبحانك اني كنت من الظالمين

1. Annabi isa.

2..Annabi Musa

3..Annabi yahya

4. Annabi Yunus

50. Wane Annabi ake da suna Almasihu?

1. Annabi Zakariyya

2. Annabi yahya

3. Annabi isa

4. Annabi Musa .

07/02/2025
TARIHIN ANNABAWA KASHI NA BIYU (11-20)TAMBAYA 11. Wane Annabi ya taimaki wasu ƴammata guda biyu ya ɗebo musu ruwa a riji...
05/02/2025

TARIHIN ANNABAWA KASHI NA BIYU (11-20)
TAMBAYA

11. Wane Annabi ya taimaki wasu ƴammata guda biyu ya ɗebo musu ruwa a rijiya?

1. Musa

2. Ishaq

3. Ayyuba

4. Yunus

12. Wane Annabi ne ya jefar da sandarsa ta koma micijiya?

1. Ishaq

2. Isma’il

3. Musa

4. Haruna

13. Wane Annabi aka yi mafarki ana yanka shi?

1. Ishaq

2. Isma'il

3. Yakub

4. Yusuf

14. Wane Annabi ne yayi kuka har Idonsa ya makance?

1. Yaakub

2. Haruna

3. Sulaiman

4.Musa.

15. Wane Annabi yace Rabbi la ta zarni fardan wa anta khairul warisina
رب لا تذرنى فردا وانت خير الوارثين

1. Zakariyya

2. Yahya

3. Yaakub

4. Ilyas

16. Wane Annabi yaje sama ya karɓo sallah

1. Annabi Muhammadu .

2. Annabi Musa ..

3. Annabi Ibrahim .

4.Annabi Sulaiman.

17. Wane Annabi ne ya fara ƙera jirgin ruwa?

1. Annabi Salihu

2. Annabi hudu

3. Annabi Nuhu

4. Annabi Idris

18. Wane Annabi ne matar sa bata karɓi musulunci ba?

1. Annabi Nuhu

2. Annabi hudu

3. Annabi Zakariyya

4.Annabi Sulaiman

19. Wane Annabi ne Allah ta'ala ya h**e masa ƙarfe yake Sana'ar kira ba tare da wuta ba?

1. Annabi Sulaiman

2. Annabi Yusuf

3. Annabi yahya

4. Annabi Dauda

20. Wane cikin Annabawa babansa Annabi kakansa Annabi, shima Annabi?

1. Annabi Ishaq

2. Annabi Yaakub

3. Annabi Yusuf

4. Annabi Musa

💖💖💖💖💖💖
05/02/2025

💖💖💖💖💖💖

Adresse

Democratic Republic Of The

Site Web

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque Galadima Panda publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Partager