Zamfara Online Tv

Zamfara Online Tv Domun Samun Ruhotanni

Da labarai Na Gaskiya

Kukasa’ce da tashar mu

Ta Zamfara Online Tv 😘

Allah Ya Hade Kanku Don Ganin Kun Ceto Jihar Zamfara Daga Matsalar Rashin Tsarò
22/08/2025

Allah Ya Hade Kanku Don Ganin Kun Ceto Jihar Zamfara Daga Matsalar Rashin Tsarò

Nishaɗi😀
10/08/2025

Nishaɗi😀

Da Dumi-DumiYanzu haka a wannan daren 'yan bindiga Sun afka garin Marnona da ke ƙaramar Hukumar Wurno jihar Sokoto...
09/08/2025

Da Dumi-Dumi

Yanzu haka a wannan daren 'yan bindiga Sun afka garin Marnona da ke ƙaramar Hukumar Wurno jihar Sokoto...

Wacce shawara zaku bawa Dauda Kan matsalar tsaro a Zamfara......?
09/08/2025

Wacce shawara zaku bawa Dauda
Kan matsalar tsaro a Zamfara......?

An Ɗaura Auren Rahama Sadau Yau
09/08/2025

An Ɗaura Auren Rahama Sadau Yau

DARASIN SIYASA: Kalli Gwamnan jihar Zamfara Dr. Dauda Lawal tare da ministan harkokin tsaro Bello Matawalle a Katsina In...
16/07/2025

DARASIN SIYASA: Kalli Gwamnan jihar Zamfara Dr. Dauda Lawal tare da ministan harkokin tsaro Bello Matawalle a Katsina

Ina mabiyansu dake gaba da juna kamar su cinye kansu....

Gwamna Dauda Lawal Dare Ya Saka Farin Ciki A Zukatan Ma'aikata Da Tsoffin Ma'aikatan Jihar Zamfara Bayan Ya Bada Umarnin...
02/06/2025

Gwamna Dauda Lawal Dare Ya Saka Farin Ciki A Zukatan Ma'aikata Da Tsoffin Ma'aikatan Jihar Zamfara Bayan Ya Bada Umarnin A Ba Su Barka A Sallah

Wace fata za ku yi masa?

28/05/2025

Wa Kuke Yiwa Fatan Zama Gomnan Jihar Zamfara A 2027 ?

28/05/2025

Zamfara Online Tv

YANZU-YANZU: An Tabbatar da rasuwar Fàšťò Azzaman Azzaman Wanda yake Shiga ƙauyukan Fulani yana cire su daga Addinin Mus...
25/05/2025

YANZU-YANZU: An Tabbatar da rasuwar Fàšťò Azzaman Azzaman Wanda yake Shiga ƙauyukan Fulani yana cire su daga Addinin Musu*lunci zuwa ga Addininsa na Kirist@nci

Shahararren malamin addinin Kirist@nci Najeriya, Ayuba Azzaman ya mutu a wani mummunan hatsarin mota a safiyar yau.

A daren jiya Azzaman yayi wa'azin shi na ƙarshe a garin Makurdi dake jahar Benue bayan shafe kwanaki uku yana bushara.

Matawalle ya lashe kyautar bayar da gudunmawa wajen samar da zaman lafiya da ci-gaban kasa
25/05/2025

Matawalle ya lashe kyautar bayar da gudunmawa wajen samar da zaman lafiya da ci-gaban kasa

Jami'an Tsaron Jihar Zamfara Sun Mikà Hamdiyya Sidi Ga 'Ýan Uwanťa. Da Alama Dai Tana Cikin Matsanancin Rashin Lafiya.
25/05/2025

Jami'an Tsaron Jihar Zamfara Sun Mikà Hamdiyya Sidi Ga 'Ýan Uwanťa. Da Alama Dai Tana Cikin Matsanancin Rashin Lafiya.

Adresse

Zamfara Online Tv
Democratic Republic Of The
ZAMFARA

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque Zamfara Online Tv publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Partager