Fulbe Cameron

Fulbe Cameron Alhamdullah 🥰

Fadan da babu ruwanka dadin kallo 🤣 shin kun gane inda na dosa💁‍♂️😂To nidai nayi nan 🏃‍♂️🏃‍♂️🏃‍♂️
11/11/2023

Fadan da babu ruwanka dadin kallo 🤣 shin kun gane inda na dosa💁‍♂️😂
To nidai nayi nan 🏃‍♂️🏃‍♂️🏃‍♂️

Duk Duniya🌍 Birni UKU ne 👌 Madina✈️🕋 Makka✈️🕋 GOMBE ❓🏚️Wanda Bai Yarda ba Zai Iya Daukaka Ƙara🤪🤪 Jk Mubarak 🕋🕌
08/09/2023

Duk Duniya🌍 Birni UKU ne 👌 Madina✈️🕋 Makka✈️🕋 GOMBE ❓🏚️

Wanda Bai Yarda ba Zai Iya Daukaka Ƙara🤪🤪 Jk Mubarak 🕋🕌

SCAM  ALERT  ‼️ Idan mutum ya tura ma ka kudi ta Opay ko Palmpay kada ka saurin yarda sai ka tabbata ka gani, ko da ka g...
16/08/2023

SCAM ALERT ‼️

Idan mutum ya tura ma ka kudi ta Opay ko Palmpay kada ka saurin yarda sai ka tabbata ka gani, ko da ka gani ɗinma ka tabbatar balance ɗinka ya ƙaru.

Sun fito da wasu Apps na yin fake alert, za ka ga normal receipt an tura maka alhali fake ne, za ka ga an tura maka sakon credit shi ma fake, hanya mafi sauƙi da gane su shine ka duba ka tabbatar kudinka sun ƙaru, ko kuma idan ka na amfani da Mobile App na bankinka ka shiga ka duba.

Ganin alert ko Receipt ba shi da amfani.

A kiyaye, Allah ya yi mana tsari da maha'inta.

©️ Najib Muhd Salisu

Adresse

Yaounde
Yaoundé

Site Web

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque Fulbe Cameron publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Partager