BBCR unrestricted universal broadcasters

Allah ya yiwa Imam Dr. Idris Abdul’aziz Dutsen Tanshi rasuwa.Makusantan Malamin sun tabbatar wa da Freedom Radio rasuwar...
04/04/2025

Allah ya yiwa Imam Dr. Idris Abdul’aziz Dutsen Tanshi rasuwa.

Makusantan Malamin sun tabbatar wa da Freedom Radio rasuwarsa.

Marigayin na cikin manyan Malaman Addinin Musulunci da s**a Shahara a Africa.

Bayan karantarwa Malam Idris Dan Kasuwa ne kuma Manomi.

Malam Idris ya rasu bayan ya sha fama da rashin lafiya, inda har ya je kasar waje neman lafiya a wata Azumin da ya wuce.

Za a yi jana'izarsa da ƙarfe 10 na safiyar Jumu'a a Masallacin Idi na Games Village da ke Bauchi.

Muna addu’ar Allah ya gafarta masa Amin.

Adresse

Berlin

Benachrichtigungen

Lassen Sie sich von uns eine E-Mail senden und seien Sie der erste der Neuigkeiten und Aktionen von BBCR erfährt. Ihre E-Mail-Adresse wird nicht für andere Zwecke verwendet und Sie können sich jederzeit abmelden.

Teilen