Sunnah Online

  • Home
  • Sunnah Online

Sunnah Online Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sunnah Online, TV Channel, .

22/11/2025
Here are some authentic Hadith that teach us to be grateful (shukr):1. “Whoever is not grateful to people is not gratefu...
22/11/2025

Here are some authentic Hadith that teach us to be grateful (shukr):

1. “Whoever is not grateful to people is not grateful to Allah.”

Source: Tirmidhi
This teaches that showing thanks to people is part of showing gratitude to Allah.

2. “Look at those who are below you and do not look at those above you, for this is more likely to prevent you from belittling the favors Allah has bestowed upon you.”

Source: Sahih Muslim
This Hadith teaches contentment and helps the heart remain grateful.

3. “The believer who eats and is grateful is like the one who fasts and is patient.”

Source: Tirmidhi
This shows that gratitude is a form of worship, equal in reward to patience.

4. “Allah is pleased with the servant who eats something and praises Him for it, or drinks something and praises Him for it.”

Source: Sahih Muslim
Even small acts like eating or drinking become worship when done with gratitude.

**5. The Prophet ﷺ said:

“Wondrous is the affair of the believer… If something good happens to him, he is grateful and that is good for him.”**
Source: Sahih Muslim
Gratitude turns every blessing into a source of reward.

If you want, I can also give:
📌 Verses from the Qur’an about gratitude
📌 A short khutbah/lesson on gratitude
📌 A simple dua for being more grateful

Just tell me!

15/11/2025

DAURAR LITTAFIN || أوضح البيان في علوم القرآن

دورة كتاب أوضح البيان في علوم القرآن لشيخ د.خالد الجهني
المجلس التاسع من مجالس سلسلة دورات العلمية لكتب التراثية.

مع أستاذ أبو عثيمين حذيفة أبوبكر وأبو أبو أحمد أبو بكر ممعاري.
Telegram http://www.facebook.com/100077538969173/posts/567083702552924/?app=fbl

Duk mau Buƙatar shiga Group ɗimmu na WhatSapp yayimuna magana ta wannan Numba 07066257430 Ko ya Ajiye Numbarsa a Comment Section

Ni A Su Wa Da Zan Mayarwa Da Trump Martani, Cewar Sanata AkpabioShugaban majalisar dattawan Nijeriya, Sanata Godswill Ak...
04/11/2025

Ni A Su Wa Da Zan Mayarwa Da Trump Martani, Cewar Sanata Akpabio
Shugaban majalisar dattawan Nijeriya, Sanata Godswill Akpabio ya ki yarda a tattauna batun shugaban Amurka a zauran majalissar, inda mataimakin shugaban majalisar, Sanata Barau Maliya ya so a tattauna batun amma Akpabio ya hana.

Me za ku ce akan wannan batu?
Daga Sani BelloBature

yanzu yanzu kasar chana ka gargadi kasar amurka kan baraxanar harin da zata kaewa nigeria
04/11/2025

yanzu yanzu kasar chana ka gargadi kasar amurka kan baraxanar harin da zata kaewa nigeria

Shahararren mawakin Najeriya, Damini Ogulu wanda aka fi sani da Burna Boy, ya bayyana cewa Allah ya Ganar dashi Gaskiya ...
04/11/2025

Shahararren mawakin Najeriya, Damini Ogulu wanda aka fi sani da Burna Boy, ya bayyana cewa Allah ya Ganar dashi Gaskiya ya bar addinin Kiristanci ya karɓi Musulunci ne bayan dogon tunani da bincike kan neman gaskiya.

A cewar Burna Boy, matakin da ya ɗauka ba wai saboda matsin lamba ba ne, sai don ƙwarewar da ya samu ta tunani da nazari game da manufar rayuwa da ma’anar addini.

“Na dade ina bincike da tambayar kaina meye gaskiya game da rayuwa da addini. Daga ƙarshe, na ji zuciyata ta natsu da Musulunci. Wannan shi ne dalilin da ya sa na rungumi wannan hanya,” in ji shi.

Burna Boy, wanda ya shahara da wakokinsa na duniya kamar “Last Last” da “City Boys”, ya ce burinsa shi ne ya zama mutum mai gaskiya da mutunci, komai bambancin fahimta.

da trump yanajin Hausa da yanzu anfara yakin nan
04/11/2025

da trump yanajin Hausa da yanzu anfara yakin nan

innalilllahi wainnailaihi rajiu  daya daga cikin mutanan da iftila'in gobara ya samesu Allah yayi masa rasuwa a safiyar ...
18/10/2025

innalilllahi wainnailaihi rajiu daya daga cikin mutanan da iftila'in gobara ya samesu Allah yayi masa rasuwa a safiyar yau asabar Muna addua Allah y jikan sa da rahama

innalilllahi wa innaillahi rajiun wadan nan bayin Allah sune Wanda iftila'i n gabara ya samesu Muna fatan Allah ya basu ...
17/10/2025

innalilllahi wa innaillahi rajiun wadan nan bayin Allah sune Wanda iftila'i n gabara ya samesu Muna fatan Allah ya basu lpy

yau anyita takare Yan bidi'a shiru kakeji yayi da aka gabatar da mukabala kafisu gaskiya malam
14/10/2025

yau anyita takare Yan bidi'a shiru kakeji yayi da aka gabatar da mukabala kafisu gaskiya malam

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sunnah Online posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share