Gimbiya Rahmat

Gimbiya Rahmat MUHAMMADU RASULILLAH S.A.W
❤️❤️❤️ Alhamdulillah
Godiya ya tabata ga ubangaji taalikai. Wande ya halice samai da kasai. Ya kuma halice mutanai da dabobi.

A cikin halitun ya bambanta mu. Ina farin cikin da irin yande ya halice ni ya kuma fifita ni da cikin sauran. Alhamdulillah

09/07/2025

I've received 5,000 reactions to my posts in the past 30 days. Thanks for your support. 🙏🤗🎉

Duk wanda ya karanta wannan littafin sayya ji cewa kowanne feji akwai abun ɗauka (jotting) wanda tuna shi a rayuwa koda ...
08/07/2025

Duk wanda ya karanta wannan littafin sayya ji cewa kowanne feji akwai abun ɗauka (jotting) wanda tuna shi a rayuwa koda yaushe zai taimake shi.

Naga wani Video da Prof. Ibrahim Maqari yake bawa wannan yarinyar Fatima Tabatul shawara da, ta rage yawace yawace tana ...
08/07/2025

Naga wani Video da Prof. Ibrahim Maqari yake bawa wannan yarinyar Fatima Tabatul shawara da, ta rage yawace yawace tana bayyana kanta a Social Media.

Ko shakka babu wannan yarinyar ta tafka wasu kusa-kurai da zasu iya taɓa martabar ta nan gaba.

A cikin Addinin Musulunci, mace tana da matsayi mai girma da daraja, kuma an tanadar mata da wasu dokoki domin kare mutuncinta, don haka ya k**ata ta nisanci fita ko yawo barkatai a cikin Maza ba tare da tsari ba, musamman waɗanda ba maharramanta ba.

Yin yawo barkatai ga mace yana jawo fitina da munanan zato.

Domin kuwa duk Matar da ke nuna jikinta ko fuskarta don shahara a Social Media na iya shiga cikin mafi munin matan da Manzon Allah (ﷺ) yayi magana akansu. Wanda su ne "Kasiyatun Ariyatun" masu sanye da sutura amma k**ar a tsirara suke.

Idan Mace tana yawan bayyana kanta tana rawa da wake-wake a Social Media tana rage ƙimarta da girmanta a idon muatane masu ƙima.

Wani daga kallon hotonta zai kamu da sha’awa ya dinga tunanin batsa, kuma wannan na iya janyo: Zina ta zuciya, Zagi ko kalaman batsa a in-box nata, Ko nuna sha’awa daga maza da dama.

Kuma mafi yawan mazajen kirki suna guje wa mata masu yawan wallafa kansu a Social Media saboda suna kallon hakan a matsayin rashin tarbiyya, ko rashin kunya da rashin jin tsoron Allah.

Kuma wannan saɓawa Allah ne da Sunnar Annabi Muhammad (ﷺ). Domin Annabi ﷺ yayi umurni da jin kunya, da natsuwa ga 'ya mace.

Dan haka FATIMA TABATUL kiji tsoron Allah, wannan shawarar da Prof. MAQARI ya baki itace shawara mafi tsada da Uba zai bawa yarsa.

Allah ka ganar damu kasa mudace Amin.

Naxeer Kaoje

Yau Shekaru 14 da kotun koli ta sake tabbatar wa yar wasan hausa (Kannywood) Rabi Isma'il (Rabi Acid) hukuncin kisa.A ra...
08/07/2025

Yau Shekaru 14 da kotun koli ta sake tabbatar wa yar wasan hausa (Kannywood) Rabi Isma'il (Rabi Acid) hukuncin kisa.

A ranar 8 Ga Watan Yuli 2011, kotun koli ta tabbatarwa jarumar Kannywood hukuncin kisa ta hanyar rataya.

Rabi Isma'il (wacce ake yiwa lakabi da Rabi Acid) yar Asalin Jihar Edo ce, amma haifaffiyar Tudun Wada a Kano ce, ta fito a fina-finan Kannywood wanda su ka hada da Tsumagiya, da Aya, da Manakisa. A ranar Kirsimetin shekarar 2002, Rabi ta tunkuda saurayinta Alhaji Ibrahim Zazu cikin ruwan Tiga, in da rai yayi halinsa. Amma kafin ta tunkudashi shi cikin ruwan, sai da ta ba shi alewa cakuletin Ekiles wacce tayiwa cushe da maganin bacci. Sai da Rabi ta tabbatar ya fita a hayyacinsa sannan ta lalube aljihunsa ta kwashe kudi naira dubu dari, kana ta tunkudashi cikin ruwan.

Wannan dama dai ya nuna da niyar kisa ta tura Auwalu Zazu cikin ruwan. Jami'an binkice sun gano rabi ta aikata hakane domin ta gaje dukiyarsa. Kasancewarsa hamshakin maikudi.

Don haka a ranar 5 ga Junairun shekarar 2005 babbar kotun jihar Kano ta sami Rabi Acid mai lambar fursuna k/22c da laifin kisan kai. Mai shari'a Halliru Muhammad Abdullahi ya yanke mata hukuncin kisa ta hanyar rataya, sai dai Rabi ta daukaka kara a kotun daukaka kara da ke Kaduna. A nanma dai kotun ta sake tabbatar wa da Rabi laifinta. Daga nan kuma sai ta sake daukaka kara zuwa kotun koli da ke Abuja. In da a rana mai k**ar ta yau 8 ga watan Yuli 2011 kotun koli ta tabbatar mata hukuncin kisa ta hanyar rataya.

Alkalan kotun guda bakwai karkashin mai shari'a Francis fiddodi Tabai, sunce sun gamsu da hujjujin da aka bayar a kotun farko, don haka su ka sake tabbatar mata da hukuncin Kksa ta hanyar rataya. Sai dai k**ar a Fim! A ranar 16 ga watan disambar 2011, sai Rabi Isma'il tayi batan dabo daga gidan yarin Hadejia, in da aka neme ta kasa ko sama aka rasa.

Bayanai sunce a kurkukun Kano aka fara daureta kafin daga baya a mayar da kurkukun Kaduna lokacin da ta daukaka kara. In da a can ne Rabi Isma'il ta zama Jar wuya, in da ta rika safarar sigari da kwaya da Wiwi. Har ma anyi zargin Rabi tana sheke ayar ta ne da manyan jami'an gidan yarin a lokacin da ta ke a tsare.

Bayan da kotun koli ta yanke mata hukuncin kisa sai a ka sauya mata matsuguni zuwa gidan kurkukun Hadejia. A Hadejian ne ta yaudari wani babban Ganduroba, su ka tsunduma cikin kogin soyayya. Ana wannan halin ne ta ke shaida masa cewa ta mallaki Miliyoyin Naira, kuma da zai nema mata bizar Amurka ya fitar da ita daga kurkuku za ta aure shi," su ta re a can suyi ta cin duniyarsu da tsinke. Haka kuwa a kai a ranar 16 ga watan Disambar 2011, sai jami'in nan yayi hanyar da Rabi ta bi ta sulale daga kurkukun.

Sai dai a ranar 21 ga watan mayun 2017, jami'an tsaron DSS Su ka cafke Rabi Isma'il a kan iyakar Najeriya da Jamhuriyyar Benin.
A cewar mai magana da yawun hukumar gidan yarin, Francis Enobore, jami’an leken asiri na hukumar kula da gidajen yari ta Najeriya ne s**a sake k**a Ismail tare da goyon bayan jami’an tsaro na DSS.

Daga nan su ka mika ta ga hukumar kula da gidajen Kurkuku ta kasa, a in da su ka sa ma mata gurbi a gidan kurkukun Kuje da ke Abuja. Shi kuma Ganduroban da ya taimaka mata ta tsere, an rage masa mukami tare da sauya masa wajen aiki. Hakan dai bai wa abokan aikinsa sa yawa dadi ba! Kasancewar laifinsa ya cancanci kora da gurfana a gaban Kotu.

Izuwa yanzu dai ba ni da labarin wani hali Rabi Isma'il (Rabi Acid) ta ke ciki.

✍️ Muhammad Cisse

Since the ADC was unveiled as a coalition party, three actions has been taken by the government; 1. The Federal Governme...
08/07/2025

Since the ADC was unveiled as a coalition party, three actions has been taken by the government;

1. The Federal Government has commenced consultations on the possibility of reducing fuel prices, a move that follows a prolonged period of hardship for Nigerians due to escalating fuel costs. The emergence of the ADC coalition has led the government to reconsider reducing fuel prices.

2. Senator Natasha's case has taken a new turn, with the court ordering her reinstatement to the Senate, citing her initial suspension as overly harsh.

3. Wike and Abuja teachers: the Minister of the Federal Capital Territory, Wike, has agreed to release the teachers' withheld salaries for three months and initiate payment of the new minimum wage.

This decision follows an extended period of inaction and disregard for their grievances but demonstrates the government's eventual acquiescence to opposition parties' pressure. The ADC coalition's impact has reshaped Nigerian politics, prompting the government to reevaluate its priorities.

The ruling party knows that 2027 will be a big challenge for them This shift underscores the critical role of opposition parties in influencing government actions, particularly concerning the welfare of disadvantaged populations.

05/07/2025

Allah ya sa mu gama de duniya lafiya 🙏

MTN DATA MAI SAUKI1.*312*65*2 # 1GB  ₦2002. *312*65*3 #4GB  ₦10003. *121*248 #13GB  ₦20004. *121*3 #25GB  ₦50005. *121*4...
05/07/2025

MTN DATA MAI SAUKI

1.*312*65*2 #
1GB ₦200

2. *312*65*3 #
4GB ₦1000

3. *121*248 #
13GB ₦2000

4. *121*3 #
25GB ₦5000

5. *121*4*2 #
11GB ₦2500

6. *121*4*1 #
7GB ₦1500

7. *121*4*3 #
20GB ₦3000

Allah ya kawo mana sauƙi a ƙasar nan Najeriya

ANNABI MUHAMMADU
01/07/2025

ANNABI MUHAMMADU

🤔🤔🤔
01/07/2025

🤔🤔🤔

Free advice
01/07/2025

Free advice

Union Bank sun fara verification, larurar nan fa zaa samu Alheri insha Allah. Amma kada a manta fa kudin NOMA ne ba na s...
01/07/2025

Union Bank sun fara verification, larurar nan fa zaa samu Alheri insha Allah. Amma kada a manta fa kudin NOMA ne ba na sayen Iphone ba😂

Address

Kano

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gimbiya Rahmat posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share