14/01/2026
🚨| amfani da s*x... 😔
Daga cikin abubuwan da s**a sa aka raina mata a yau sune: mafi akasarin mata believe cewa the only things they can offer to men is s*x, katon rufaidah, katon bombom, kyan jiki da kyan fuska. Wannan shine typical thinking na average mata. Kuma mostly irin wannan matan are not intelligent. Basu da basira kwata kwata. Su ne s**a cika Social media. Su da kansu suke Objectifying kansu, sun mai da kansu komabaya wanda basu da komai da zasu baka sai jiki. Wannan tinanin banza ne.
Mace mai hankali mai tunani, has more to offer than just s*x and big bom bom. Focus din rayuwarta shine how to make a home, ma'ana yadda zata baka gida nagari, yaya nagari, comfort, kwanciyar hankali, soyayya, future mai kyau. Kullum tana nazari akan yadda rayuwarka zata ci gaba. Ita a gurinta s*x is secondary, ko kuma muce tayi balancing gifts dinta s*x ⚖️ other things.
Su wadancan kullum tunaninsu shine ya za'a sha maganin mata don ayi dadi don a baka s*x har sai ka gaji. Kuma hakan yasa basu iya tunani mai kyau don gidanka da rayuwarka su ci gaba. Yana da kyau su gane cewa a gidan aure life is much more than s*x and big rufaidah yugurt. What you bring to the table as in support, care, children, house keeping, rike masa amana, kula da halin da rayuwarsa take ciki sun fi masa amfani fiye da wancen.
Mu kalli karuwa mana. Bayan s*x me take bayarwa? Nothing. Ta dade ana harka da ita shekara daya. Zai canja wata. So ke as a wife idan s*x shine kadai weapon din ki, to idan kika gama exhausting s*x din da Rufaidan what else do you have? Shi yasa da an gama kwashe albarkar jikinta shikenan tata ta kare sai wulakanci. Lokaci da ake cewa ta tsaya ta koyi girki, hidima, tarbiyya, kulawa, etc gani take ai s*x is her greatest weapon. Shi kuma s*x baya lasting. Za'ayi ta mararinsa amma da an gama shikenan you are useless. Baki da banbanci da karuwa. Kuma with all due respect to Hausa/Fulani, mune muke da irin wannan mentality din, ban ce duka matan ba. Amma majority. Yadda ake zuba kudi wajen baki kayan mata da miki huduba akan marke, da gidan koyan girki aka turaki ko wajen Malama Zainab Ja'afar ta miki counselling da an taimake ki an taimaki al'ummar baki daya. So re-strategise please, choose your priorities wisely and appropriately.
Thank you for your time.
--
Muhammad Ubale Kiru
13/01/2026