Amaniye - Hausa

Amaniye - Hausa Amaniye | Hausa

16/10/2026
Ana shawartar dukkan masu niyyar aikin hajjin shekarar  2027 da su halarci wajen binciken lafiyarsu.  ​Wadda za a soma g...
14/10/2026

Ana shawartar dukkan masu niyyar aikin hajjin shekarar 2027 da su halarci wajen binciken lafiyarsu.

​Wadda za a soma gudanarwa a ranakun 15 ga Oktoba, 2026 zuwa 25 ga Nuwamba, 2026 a Hajj Village da ke Accra.


​​14/10/2026.

Majalisar Sarakunan Zango ta Ayawaso ta sake tabbatar da Alhaji Edmond Jalil Ahorlu a matsayin jakadan zaman lafiya na y...
14/10/2026

Majalisar Sarakunan Zango ta Ayawaso ta sake tabbatar da Alhaji Edmond Jalil Ahorlu a matsayin jakadan zaman lafiya na yankin Greater Accra.

Majalisar ta yi watsi da buƙatar da ya miƙa ta murabus daga mukamin.

​A cikin wata wasika da aka aike masa, majalisar ta nemi ya gudanar da harkokin siyasarsa cikin lumana kuma ya guji duk wani abu da zai iya haifar da rikici.

Wasikar ta samu sahalewar shugaban majalisar, Chief Seidu Louis.

13/10/2026

Kungiyar Zango Health Campaign ta shirya taron yin gwaje-gwajen cututtuka musamman cutar kansar nono.

13/10/2026.

12/10/2026

TIEHI-TAA

Host: Sheikh Ishack Mavoli Ciessey
Guest: Sheikh Ahmed Yakubu.

12/10/2026.

10/10/2026

Gaskiya Dokin Karfe

10/10/2026.

Address

Accra

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Amaniye - Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share