
09/04/2024
Innalillahi lillahi Wainna Ilaihi rajiun.
Allah yai maki rahma Hajiya Saratu Gidado.
Allah jikan Saratu yai mata gafara ya bawa iyalai da Yan uwa hakurin rashinta. Idan mutuwarmu tazo Allah kasa mu cika da imani. Amin. 30 Ramadan 1445 AH, April 09, 2024
γviralγ·