Walkia GHTV

Walkia GHTV "Welcome to WALKIA GHTV! We are an informative and educative platform .

13/03/2023

TATTAUNAWA DA DAYA DAGA CIKIN MANYAN KUNGIYAR ABOABO HOMECOMING, MUHAMMAD MURTALA CHAKAPAMA, ( DAN MASANIN ABOABO, DA PALALE ).

SHARE, FOLLOW, KUMA KUYI SHARING.

13/03/2023

TATTAUNAWA DA MANYAN MATAR ABOABO HOMECOMING, HAJIYA RAMATU MUHAMMAD SAKIB, ( ASEWASE CONTITUANCY WOMEN ORGANIZER ) DA HAJIYA MAMATA MUSAH SHARIF NALAIYA.

LIKE, FOLLOW, KUMA KUYI SHARING.

13/03/2023

TATTAUNAWA DA DAYA DAGA CIKIN MANYAN KUNGIYAR ABOABO HOMECOMING, HONOURABLE ISMAEL ZAKARI, TSOHON ASSEMBLY MAN NA ABOABO NO2.

LIKE, FOLLOW, KUMA KUYI SHARING.

12/03/2023

ABOABA HOMECOMING KEEP FIT WALK KUKE KALLO KAI TSAYE AKAN WALKIA GHTV, DAGA ABOABO POST OFFICE. LIKE, FOLLOW, KUMA KUYI SHARING.

10/03/2023

KYAWAWAR HALAYEN MARIGAYI SHAIKH ALHAJI HUSSAIN AL-HAROUN AT-TIJJAJI ( WOFA ), DAGA BAKIN ALHAJI AMADU ALHASSAN ( AMADU AFIRUWA ), TAREDA ALHAJI HUDU BAAKO, SURINKIN MARIGAYI.

08/03/2023

HIRA TA MUSAMMAN TAREDA SECRETARY NA ZANGON JIHAR ASHANTI ALHAJI ABDALLAH ALIN TOFA. ""ASHA KALLON LAFIYA""!!!

LIKE, FOLLOW, KUMA KUYI SHARING.

KU KASANCE DA WALKIA GHTV GOBE, DOMIN KALLON HIRAR MU DA SECRETARY NA MASARAUTAR ZANGON JIHAR ASHANTI, ALHAJI ABDALLAH A...
07/03/2023

KU KASANCE DA WALKIA GHTV GOBE, DOMIN KALLON HIRAR MU DA SECRETARY NA MASARAUTAR ZANGON JIHAR ASHANTI, ALHAJI ABDALLAH ALIN TOFA, DA MISALIN KARFE 8:00AM NA SAFE.

LIKE, FOLLOW, KUMA KUYI SHARING.

TAFIYAR MOTSA JIKI NA KUNGIYAR "ABOABO HOMECOMING KEEP FIT WALK" ZAIZO MUKU KAI TSAYE AKAN WANNAN TASHA TA WALKIA GHTV, ...
07/03/2023

TAFIYAR MOTSA JIKI NA KUNGIYAR "ABOABO HOMECOMING KEEP FIT WALK" ZAIZO MUKU KAI TSAYE AKAN WANNAN TASHA TA WALKIA GHTV, ARANAR 12TH MARCH 2023, DA MISALIN KARFE 5:30 NA SAFE.

Kada kabari abaka labari !!!

06/03/2023

HIRA TA MUSAMMAN A CIKIN SHIRIN ((" KUNGA JIYA KUNGA YAU ")) TAREDA TSOHON DAN WASAR KALLON KAFA TA KUNGIYAR KUMASI ASHANTI KOTOKO, KUMA SHAHARARRE A FANNIN HORAR DA YAN WASA ( COACHING ) COACH MALIK JABIR.

LIKE, FOLLOW, KUMA KUYI SHARING.

Address


Telephone

+233594883747

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Walkia GHTV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Walkia GHTV:

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share