
11/05/2024
Karamar hukumar Dala
An gudanar da taron hadin kan jam'iyyar PDP a conference hall na bizarre luxury hotel rashen karamar hukumar Dala karkashin jagorancin kungiyar PDP ONE FAMILY.
Taron ya samu halartar tsofaffun shugabannin jam'iyya da kuma shugabannin riko na karamar hukumar dala da mazabunsu Guda (12) da kuma sauran masu fada aji a jam'iyya...
Muna fatan Allah ya kara hada kan jam'iyyar PDP