Alqurba Online

Alqurba Online Barka da zuwa Shafin Facebook na (ALQURBA ONLINE).

Kasance da wannan kafa dan ilmantarwa, faɗakarwa, da wa'azantarwa, da ma labarai sahihai na halin da duniya take ciki.

CIGABA DA SHIRYE-SHIRYEN ASHURA: yadda Khadiman Haramin Imamu Hussain (A.S) s**a wanke ƙubbar haramin a yau Talata 24/06...
24/06/2025

CIGABA DA SHIRYE-SHIRYEN ASHURA: yadda Khadiman Haramin Imamu Hussain (A.S) s**a wanke ƙubbar haramin a yau Talata 24/06/2025.

— Karbala



— Ibraheem Bin Yaqub

20/09/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Isa Abdulhamid, Bilyaminu Auwalu Shehu, Alwiyya Umar, Bulama Bukar, Abu Mu'azzam Abu Mu'azzam, Usman Maman, Amir Kan, Umman Sama

Da Izinin Allah Maukibin Tattakin 40 na Harkar Musulunci ƙarƙashin jagorancin Sayyid Zakzaky (H) ya ɗaga daga Najaf  Zuw...
19/08/2024

Da Izinin Allah Maukibin Tattakin 40 na Harkar Musulunci ƙarƙashin jagorancin Sayyid Zakzaky (H) ya ɗaga daga Najaf Zuwa Karbala.

A Litinin an fara wannan Ibada ta Tattaki da misalin ƙarfe 7 na safe dai-dai.

Hotuna: AlkauthaarTv

Cikin Hotuna:Sheikh Sidi Munir Sokoto kenan, a lokacin da yake ziyara a birnin Karbala haramin Imam Hussain (A.S) da Abu...
15/08/2024

Cikin Hotuna:

Sheikh Sidi Munir Sokoto kenan, a lokacin da yake ziyara a birnin Karbala haramin Imam Hussain (A.S) da Abul Fadlul Abbas (A.S).

Daga Haramin Imam Ali (A.S)Shahararren mawaƙin Ahlulbaiti (A.S) Sulaiman Uziri (S. Uziri Na’Faɗima) kenan a bakin Harami...
14/08/2024

Daga Haramin Imam Ali (A.S)

Shahararren mawaƙin Ahlulbaiti (A.S) Sulaiman Uziri (S. Uziri Na’Faɗima) kenan a bakin Haramin Imam Ali (A.S) da ke birnin Najaful Ash’raf a Ƙasar Iraq.

A inda yake tsaye bakin ƙofar Sheikh Ɗusiy ɗaya daga cikin ƙofofin Haramin.

Allah ya karɓi ziyara.

Kar ku manta ku cigaba da bibiyar wannan Shafi domin samun labarai kan yadda Masiratul Arba'een (ta bana) za ta gudana daga birnin Iraq.

AlkauthaarTv
14Aug2024

Kamar kowace Shekara, bana ma Insha Allah, za mu kawo maku yadda Tattakin 40 ke gudana a Iraq. Ku kasance da wannan Shaf...
14/08/2024

Kamar kowace Shekara, bana ma Insha Allah, za mu kawo maku yadda Tattakin 40 ke gudana a Iraq. Ku kasance da wannan Shafi.

Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) ya dawo gida bayan halartar taron ƙasa da ƙasa na nuna goyon baya ga  al'ummar Palast...
12/05/2024

Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) ya dawo gida bayan halartar taron ƙasa da ƙasa na nuna goyon baya ga al'ummar Palastinu, wanda ya gudana a birnin Bagadaza, kasar Iraki, a ranar Laraba 08 ga watan Mayu 2024.



03/Zulqada/1445
12/05/2024

Labarin cikin hotuna; Yadda ’yan’uwa musulmi Almajiran Sayyida Ibraheem Zakzaky (H) na Zariya s**a gabatar da Sallar Idi...
10/04/2024

Labarin cikin hotuna; Yadda ’yan’uwa musulmi Almajiran Sayyida Ibraheem Zakzaky (H) na Zariya s**a gabatar da Sallar Idil Fitr a Fudiyya Babban Dodo Zariya.

📷📷 Almujtaba Abubakar

Daga Karbala ƙasar Iraq (Haramin Imam Hussain (A.S), za a ga yadda aka gudanar da Sallar Idil Fitr a cikin hotuna.Yau La...
10/04/2024

Daga Karbala ƙasar Iraq (Haramin Imam Hussain (A.S), za a ga yadda aka gudanar da Sallar Idil Fitr a cikin hotuna.

Yau Laraba 1 ga Shawwal 1445 dai-dai da 10/04/2024, yayi dai-dai da ranar Sallah a ƙasar ta Iraq.

Daga ina kuke gabatar da taku Sallar Idin?

AlkauthaarTv

Muna taya ɗaukacin masu bibiyarmu barka da Sallah, Fatan Allah Ya maimaita mana ya karɓi Ibadunmu.Ku cigaba da kasancewa...
10/04/2024

Muna taya ɗaukacin masu bibiyarmu barka da Sallah, Fatan Allah Ya maimaita mana ya karɓi Ibadunmu.

Ku cigaba da kasancewa da AlkauthaarTv

Eid Mubarak.

YANZU-YANZU:Daga Ƙasar Iraq an sanar da cewa gobe laraba shi ne 1 ga watan shawwal kuma ranar Idil Fitr. Sanarwar ta fit...
09/04/2024

YANZU-YANZU:

Daga Ƙasar Iraq an sanar da cewa gobe laraba shi ne 1 ga watan shawwal kuma ranar Idil Fitr. Sanarwar ta fito ne daga Ofishin Sayyid Sistany da ke Najaf.

Allah Ya karɓi ibadu ya maimaita mana na baɗin baɗaɗa.

AlkauthaarTv

SANARWA: Daga Ofishin Sayyid Ibraheem Zakzaky (H). بسم الله الرحمن الرحيم اللهم صل على محمد وال محمد وعجل فرجهمBa mu sam...
08/04/2024

SANARWA:

Daga Ofishin Sayyid Ibraheem Zakzaky (H).

بسم الله الرحمن الرحيم

اللهم صل على محمد وال محمد وعجل فرجهم

Ba mu sami labarin ganin jinjirin watan Shawwal ba a duk inda muka tambaya a faɗin Nijeriya a yau Litinin. Don haka za mu cika Ramadan kwana talatin. Jibi Laraba za ta zama 1 ga watan Shawwal 1445, watau ranar Sallah Ƙarama, in sha Allah.

Muna roƙon Allah Ta'ala ya amshi ibadodinmu ya kuma nuna mana na shekaru masu zuwa cikin ƙoshin lafiya da yalwar arziki.

تقبل الله منا ومنكم صالح الأعمال🙏





29/Ramadan/1445
08/04/2024

Address

Karbala'

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Alqurba Online posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share