Huzaifah Muhammad Mamu

Huzaifah Muhammad Mamu Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Huzaifah Muhammad Mamu, Digital creator, Al Abbasiya, Najaf.

CEO / SkillBridge Technologies Ltd

●ICT and Digital Skills Training

●AI and Tech Education

●Social Media Management and Monetization Services

●Cryptocurrency Awareness and Consulting

●General Tech and Digital Solutions

“Either you change, or you will keep repeating the same day forever.”
26/04/2025

“Either you change, or you will keep repeating the same day forever.”

📚 Manyan kwasa-kwasai sha biyar (¹⁵) na Koyarwar AI da Fasaha da Ya Kamata Ka Yi – kuma Kyauta! 💯%Kada ka bari su wuce k...
17/04/2025

📚 Manyan kwasa-kwasai sha biyar (¹⁵) na Koyarwar AI da Fasaha da Ya Kamata Ka Yi – kuma Kyauta! 💯%

Kada ka bari su wuce ka! 🫵🏼 muhimman kwasa-kwasai kyauta da zasu inganta rayuwarka, sana'arka da fahimtarka akan AI, Digital Skills da Fasahar zamani.

🔹 1. Gabatar da Generative AI – daga Google

🔗 [Shiga nan](https://lnkd.in/dp2NMFq4)

🔹 2. Koyon Prompt Engineering – daga Google

🔗 [Shiga nan](https://lnkd.in/gHP244dD)

🔹 3. AI Essentials

🔗 [Shiga nan](https://lnkd.in/gg8iPamm)

🔹 4. Koyon Python (Crash Course)

🔗 [Shiga nan](https://lnkd.in/ddDNEUzD)

🔹 5. Cloud Fundamentals

🔗 [Shiga nan](https://lnkd.in/giiFcxUD)

🔹 6. Takardar Shaidar Data Analytics

🔗 [Shiga nan](https://lnkd.in/dBJSct9d)

🔹 7. Fara da Python

🔗 [Shiga nan](https://lnkd.in/d7i5jKWu)

🔹 8. Cybersecurity Professional Certificate

🔗 [Shiga nan](https://lnkd.in/gfjS9wmu)

🔹 9. Gabatar da SQL (Database)

🔗 [Shiga nan](https://lnkd.in/dkvw4-aZ)

🔹 10. Koyon Project Management (asali)

🔗 [Shiga nan](https://imp.i384100.net/xLZqmv)

🔹 11. Kwarewar Excel ga Kowa

🔗 [Shiga nan](https://lnkd.in/da9EGhPH)

🔹12. Gabatar da Web Development (HTML, CSS, JS)

🔗 [Shiga nan](https://lnkd.in/dc87fNag)

🔹 13. Digital Marketing & E-commerce

🔗 [Shiga nan](https://imp.i384100.net/Dyknz2)

🔹 14. Takardar Shaidar IT Support

🔗 [Shiga nan](https://lnkd.in/dHzziz9T)

🔹 15. UX Design Certificate

🔗 [Shiga nan](https://lnkd.in/gs8Gmmb4)

✅ Ka fara daga inda kake, Ka yi aiki da abin da kake da shi, Ka koya kamar yadda baka taɓa yi ba, Ka Zama abunda kake muradi!

📌 Kayi sharing da abokanka, Yan uwa da iyalanka domin su ma su amfana!

⚙️

© Mohammed ibrahim
Ibrahiim recipes

With Mahmoud Muh'd Sardauna – I just got recognised as one of their top fans! 🎉
17/04/2025

With Mahmoud Muh'd Sardauna – I just got recognised as one of their top fans! 🎉

17/04/2025

It has to be over between Real Madrid and Carlo ancelotti.

17/04/2025

Tsarin Facebook Contents Monetization abune mai kyau da mutanenmu ya kamata su fahimta kafin su karkata kanshi. Komai da ilimi ake yinsa bada jahilci ba, dole musan hukuncin Allah akai sannan muyi lura da kyawawan al'adunmu.

Ba dole saida video ake monetizing content ba duk wani activities a facebook is valuable, dan haka basai kunsaka bidiyo ko photo mai tsiraici ba zaku samu kudi.

A daga jiya zuwa yauwa nayi unfollow da unfriend na mutane dayawa sbd saka abubuwan da s**a saɓa da addini a story ko reels.

Ko ina ka leƙa yanxu sabbin mahaukata ake samu fil-fil sbd neman engagements kawai.
15/04/2025

Ko ina ka leƙa yanxu sabbin mahaukata ake samu fil-fil sbd neman engagements kawai.

GA WASU SHAWARWARI DA MUTUM ZAYYI AMFANI DASU DOMIN FACEBOOK SUFARA BIYANSA.Cikin sabon tsarin da facebook s**a kawo yas...
15/04/2025

GA WASU SHAWARWARI DA MUTUM ZAYYI AMFANI DASU DOMIN FACEBOOK SUFARA BIYANSA.

Cikin sabon tsarin da facebook s**a kawo yasha bambam da tsarin da muka tafi akai dacan, abaya kana buƙatar 5k followers da 60k play minutes a videos naka wanda ya hada da reels, hakanan saika kasance kana kiyaye dokokinsu sauda ƙafa. Amma yanxu abin ba haka bane, sun maida Monetization bisa bisa tsarin gayyata.

Domin facebook su gayyaceka ga wasu abubuwa da zaka maida hankali akai.

1- Kana buƙatar kiyaye ƙa'idojin tafiyarwa ta facebook (Policy Standard)

2- Ana buqatar ka shafinka yake samun engagement, kake ƙoƙarin bunƙasa shafinka kullum, ta hanyar yawan posting koda marasa amfani ne amma yazam mutane suna nuna sha'awarsu akai.

3- Yawan reply na comments da messages yana taimakawa facebook suyi recognizing naka harsu baka invitation.

4- Idan bazaka iya posting kullum ba akalla kakeyi sau 3-5 a sati. Yazam kumma shafinka ana hayya hayya.

5- Yawaita posting na rubutu da hoto b***e sai video ba amma shima yana muhimmanci.

6- Yawaita posting a public groups na taimawa wurin samun engagement.

7- Maida hankali kan tsarin algorithm da facebook ke amfani dashi da kiyaye weekly challenge domin hakan zai taimakama wurin kaiwa level 3 wanda kusan dole sai kana LEVEL 3 facebook zasu turoma invitation.

15/04/2025

Fitowar ƙirƙirar fasaha ta AI ta taimakawa masu son bincike da yaren hausa cikin sauki. Wanne Ai mafi kwarewa a yaren Hausa?

Fasahar AI tamkar jami'ace kyauta ga wannan zamanin.
14/04/2025

Ga masu buqatar facebook su gayyacesu suke monetizing contents nasu (Contents Monetization)ku duba comments. 👇👇
13/04/2025

Ga masu buqatar facebook su gayyacesu suke monetizing contents nasu (Contents Monetization)ku duba comments. 👇👇

Address

Al Abbasiya
Najaf
54002

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Huzaifah Muhammad Mamu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share