Duniyar kollon kafa

Duniyar kollon kafa jaridar kollon kafa

A hukumance Fermin ya barwa Rodri Riga me lamba 16, inda ya dauki Riga me lamba 7.❍ duniyar kollan kafa
17/08/2026

A hukumance Fermin ya barwa Rodri Riga me lamba 16, inda ya dauki Riga me lamba 7.

❍ duniyar kollan kafa

Rodri: "Ina matukar farin cikin kasancewa a nan, ina fatan yin aiki tare da abokan wasana da kuma bayar da mafi kyawun a...
17/08/2026

Rodri: "Ina matukar farin cikin kasancewa a nan, ina fatan yin aiki tare da abokan wasana da kuma bayar da mafi kyawun abin da zan iya bayarwa."

"MAFARKI ne mu kasance a nan, za kuma mu lashe gasar zakarun Turai tare da komai!"

❍ duniyar kollan kafa

Raphinha ya zama kyaftin ɗin Barcelona.Shi ne ɗan ƙasar Brazil na farko da zai jagoranci ƙungiyar a matsayin kaftin na f...
17/08/2026

Raphinha ya zama kyaftin ɗin Barcelona.

Shi ne ɗan ƙasar Brazil na farko da zai jagoranci ƙungiyar a matsayin kaftin na farko.

☆ duniyar kollan kafa

Tawagar Atletico Madrid na shirin fafatawa da Malaga… Amma Julián Álvarez yana fatan zai zama ɗan wasan Barcelona kafin ...
17/08/2026

Tawagar Atletico Madrid na shirin fafatawa da Malaga… Amma Julián Álvarez yana fatan zai zama ɗan wasan Barcelona kafin lokacin.

Barcelona ta sanya wa'adin wannan makon a matsayin makon karshe kan kokarin shawo kan Atletico Madrid don barin Julian Alvarez.

Idan wannan makon ya kare ba'a cimma yarjejeniya ba, Barcelona zata hakura.

Idan ba a warware matsalar a wannan makon ba, Barca za ta koma ga wasu 'yan wasan da za su yi zawarci, ciki har da Viktor Gyökeres da Lautaro Martínez, in ji jaridar Marca.

❍ duniyar kollan kafa

Muna jiran ganin makullin tsakiyar nan zai karbu da kyau ko yaya?duniyar kollan kafa
16/08/2026

Muna jiran ganin makullin tsakiyar nan zai karbu da kyau ko yaya?

duniyar kollan kafa

An tabbatar an kammala komai, Rodri zuwa Barcelona an cimma matsaya kamar yadda muka fadi a baya.Barcelona da Manchester...
16/08/2026

An tabbatar an kammala komai, Rodri zuwa Barcelona an cimma matsaya kamar yadda muka fadi a baya.

Barcelona da Manchester City sun kammala cimma yarjejeniyar cinikin Rodri.

Cancelona ya koma Barcelona a matsayin kyauta

Rodri ya koma Barcelona....

Mene ya ragewa Barcelona...

☆duniyar kollan kafa

Ødegaard: “A yau mun tabbatar da cewa mun sake shirya tsaf don lashe Premier League tare da championleague. A wannan ƙun...
16/08/2026

Ødegaard: “A yau mun tabbatar da cewa mun sake shirya tsaf don lashe Premier League tare da championleague. A wannan ƙungiyar, burinmu shi ne lashe dukkan kofuna.” 🏆🔥

◇ duniyar kollan kafa

Ferran Torres ya fara atisaye cikin tawagar PSG.❍ duniyar kollan kafa
15/08/2026

Ferran Torres ya fara atisaye cikin tawagar PSG.

❍ duniyar kollan kafa

🥶 “Paris Saint-Germain ita ce mafi kyawun ƙungiya da za ka iya lashe Champions League da ita.” — Ferran Torres. 🏆🔥◇ duni...
15/08/2026

🥶 “Paris Saint-Germain ita ce mafi kyawun ƙungiya da za ka iya lashe Champions League da ita.” — Ferran Torres. 🏆🔥

◇ duniyar kollan kafa

‼️☎️ PSG sun kashe €197M kan sayen ’yan wasa kamar (Godts, Ferran Torres, Akliouche, Suzuki), yayin da s**a samu €159M d...
15/08/2026

‼️☎️ PSG sun kashe €197M kan sayen ’yan wasa kamar (Godts, Ferran Torres, Akliouche, Suzuki), yayin da s**a samu €159M daga sayar da ’yan wasa (Ramos, Kolo Muani, Kang-in Lee)! Tare da yiwuwar Barcola da Mbaye su bar ƙungiyar, PSG na iya kammala kasuwar saye da sayarwa da riba mai yawa. 💰

📥 WAƊANDA AKA SAYA (€197M gaba ɗaya):
🇧🇪 Mika Godts: €55M
🇪🇸 Ferran Torres: €50M
🇫🇷 Maghnes Akliouche: €50M
🇯🇵 Zion Suzuki: €35M
🇫🇷 Lucas Digne: €7M
🇮🇹 Alessandro Longoni: Kyauta

📤 WAƊANDA AKA SAYAR (€159M gaba ɗaya):
🇵🇹 Gonçalo Ramos: €74M
🇫🇷 Randal Kolo Muani: €41.2M
🇰🇷 Kang-in Lee: €40M
🇫🇷 Noham Kamara: €4.1M

⚖️ Bambancin kuɗin saye da sayarwa yanzu: -€38M

◇ duniyar kollan kafa

Address

Tripoli
Souq Al Jum'aa

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Duniyar kollon kafa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share