Ben idriss TV

Ben idriss TV Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ben idriss TV, Tripoli.

25/10/2025
🛑 Gwamnatin Nijar ta sanar da haramta fitar da nau’ikan hatsi daga ƙasar zuwa ƙasashen waje, matakin da ya shafi shinkaf...
03/10/2025

🛑 Gwamnatin Nijar ta sanar da haramta fitar da nau’ikan hatsi daga ƙasar zuwa ƙasashen waje, matakin da ya shafi shinkafa paddy, shinkafa fari, dawa, gero, wake da masara

Sanarwar da Ma’aikatar Kasuwanci da Masana’antu ta fitar ta bayyana cewa wannan mataki na da nufin tabbatar da wadatar abinci a cikin gida musamman a daidai lokacin da kakar girbi ta iso

✍️Niger Hausa 24

26/09/2025
HALIN DA MALAM LAWAN YAKE CIKI YANZU👇Duk abinda ka ga anyi posting a social media mara kyau game da halin da malam lawan...
25/09/2025

HALIN DA MALAM LAWAN YAKE CIKI YANZU👇

Duk abinda ka ga anyi posting a social media mara kyau game da halin da malam lawan yake ciki KARYANE ❌

Alhamdulillah malam na nan cikin koshin lafiya cikin kulawar ubangijinsa, zuciyarsa kuma na nan cike da son masoyinsa ANNABI MUHAMMAD (S A W)❤️

DON ALLAH AHLUSSUNAH KU YI SHARING DON MASU KOKARIN YADA LABARIN KARYA 🤝

KU YI FOLLOWING DINMU DON SAMUN SAHIHAN LABARAN MALAMAN SUNNAH DA KARATUKANSU.

✍️Copie: Masoyan Prof. Muhd Sani Umar Rijiyar Lemo OON

14/09/2025

Bincike ya gano mai na duniya na gaba a niger ne yake 🇳🇪🇳🇪

Ma sha allah kasata rabbii ba'rik

14/09/2025

Labarin place tomo

Firaministan Nijar ya rattaɓa hannu kan kafa kwamitoci biyu domin gyara harkar ilimi. Kwamitin farko zai duba yadda za a...
13/09/2025

Firaministan Nijar ya rattaɓa hannu kan kafa kwamitoci biyu domin gyara harkar ilimi.
Kwamitin farko zai duba yadda za a ɗauki malamai na wucin gadi
yayin da na biyu zai kula da biyan bashin albashi da hakkokin karin girma ga malamai.

✍️Nijer Hausa 24

Address

Tripoli

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ben idriss TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share