Abdullahi S Ganga II

Abdullahi S Ganga II Assalamu alaikum wannan shafin mun buɗe shine domin amfanin ƴan uwa Musulmi manya da yara maza da mata

15/05/2025

😂🤣

Yadda aikin titin jirgin ƙasa na Kano zuwa Maradi ke cigaba da gudana gadan-gadan a sassa daban daban na yankunan da aik...
13/05/2025

Yadda aikin titin jirgin ƙasa na Kano zuwa Maradi ke cigaba da gudana gadan-gadan a sassa daban daban na yankunan da aikin zai bi.

Niger ƙasar albarka Maƙiya sunƙi Allah ya so
13/05/2025

Niger ƙasar albarka Maƙiya sunƙi Allah ya so

Dan Allah suzo Niger gatanan har ta dame mu. Da ɓarna
13/05/2025

Dan Allah suzo Niger gatanan har ta dame mu. Da ɓarna

Farashin tururuwar a kasuwannin Birtaniya yakan kai har dala miliyan $1, matuƙar s**a isa iyakokin Turai. Kuma an ƙiyasta kowace tururuwa sarauniya da aka ƙwace ta kai darajar kusan dala $233.

A shirye muke mu baiwa Najeriya tallafin soji domin tunkarar barazanar tsaro da ke kara kamari - RashaTarayyar Rasha ta ...
13/05/2025

A shirye muke mu baiwa Najeriya tallafin soji domin tunkarar barazanar tsaro da ke kara kamari - Rasha

Tarayyar Rasha ta bayyana shirinta na bayar da tallafin soji da ya dace ga rundunar sojin Najeriya domin tunkarar matsalar tsaro da ke kara kamari a kasar.

Ministan tsaron kasar Rasha, Mr. Andrey Belousov, ya bayyana wannan shiri a lokacin da babban hafsan hafsoshin tsaron Najeriya (CDS) Janar Christopher Musa, ya kai masa ziyarar ban girma a ginin ma'aikatar tsaron kasar Rasha da ke birnin Moscow.

Ya ce taimakon ya yi daidai da hadin gwiwar da ake samu a fannin fasahar soja da Najeriya.

YANZU-YANZU: Shugaban Amurka Donald Trump ya isa Saudiyya don gudanar da ran gadi na tsawon kwanaki 4  a yankunan Gulf.W...
13/05/2025

YANZU-YANZU: Shugaban Amurka Donald Trump ya isa Saudiyya don gudanar da ran gadi na tsawon kwanaki 4 a yankunan Gulf.

Wannan ziyara na da nasaba da karfafa kyakkyawar alaka tsakanin Amurka da kasashen Larabawa.

Kasar Sin (China) ta sanar da bude Asibitin AI na farko a duniya, wanda ke nuna alamar jagorancin kasar a cikin sabbin h...
13/05/2025

Kasar Sin (China) ta sanar da bude Asibitin AI na farko a duniya, wanda ke nuna alamar jagorancin kasar a cikin sabbin hanyoyin kiwon lafiya. Likitocin AI guda 14 ne ke aiki da kuma jami'an jinya (nurse) guda huɗu na AI, waɗanda aka tsara don aiki kai tsaye tare da haɓaka ƙwarewar aikin likitanci na fasahar AI.

_Muhammad Cisse

Shin za ku yarda da irin wannan fasahar a ƙasashenku?

Aikin pipeline wanda Algeriya zatayi daga Nigeria ya biyo ta Niger ya wuce ta Algeriya.Da wanda maroc zatayi itama daga ...
13/05/2025

Aikin pipeline wanda Algeriya zatayi daga Nigeria ya biyo ta Niger ya wuce ta Algeriya.

Da wanda maroc zatayi itama daga Nigeria ya biyo ta Teku zuwa ƙasarta

Anya kuna ganin aikin Algeriya zuwa Niger zaiyi kuwa ganin yadda ake samun saɓani tsakanin Niger da Algeriya da Nigeria

Ni gaskiya banga wani aibu ba akan hana fita da dabbobi zuwa ƙasar waje
13/05/2025

Ni gaskiya banga wani aibu ba akan hana fita da dabbobi zuwa ƙasar waje

11/05/2025
Ministan tsaron Rasha, ya bayyana cewa dangantakar soji da Nijar tana da muhimmanci sosai, kuma shugaba Putin na bibiyar...
11/05/2025

Ministan tsaron Rasha, ya bayyana cewa dangantakar soji da Nijar tana da muhimmanci sosai, kuma shugaba Putin na bibiyar ta da kansa. ƙirƙirar Ƙungiyar AES (Nijar, Mali, Burkina Faso) a matsayin matakin neman cikakken ikon kai da sauya tsarin tsaro na yammacin Afirka.

🔴🔴 da dumi dumi Wasu gungun sojojin haya sun jibge a kan iyakar Burkina Faso da nufin kutsawa.Mayu 11, 2025Rukunin farko...
11/05/2025

🔴🔴 da dumi dumi Wasu gungun sojojin haya sun jibge a kan iyakar Burkina Faso da nufin kutsawa.Mayu 11, 2025Rukunin farko ya rikide zuwa rundunonin soji hade da sojojin Ivory Coast.Wasu gungun sojojin haya sun jibge a kan iyakar Burkina Faso da nufin kutsawa.Mayu 11, 2025Rukunin farko ya rikide zuwa rundunonin soji hade da sojojin Ivory Coast.Rukuni na biyu yana zaune ne a makarantar Flores da Fauna na wakilan ruwa da gandun daji na Ivory Coast dake tsakanin Garango na Ivory Coast da Bonon. Wannan kungiya ta harba jiragen leken asiri daga wannan cibiya a Burkina Faso.Har ila yau wannan kungiya tana tare da wasu dakaru na musamman na Ivory Coast. An nuna wannan wurin a matsayin cibiyar gudanar da ayyukan tashe-tashen hankula na Burkina Faso da ke Abidjan. Majiya burkina actu

Adresse

Niamey

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque Abdullahi S Ganga II publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Partager