Haské Média

Haské Média Actualités en temps réel

23 ga watan avril 1989-23 ga watan avril 2025.Yau shekara 36 da rasuwar shugaban kasar Nijar na farko wato Diori Hamani
23/04/2025

23 ga watan avril 1989-23 ga watan avril 2025.

Yau shekara 36 da rasuwar shugaban kasar Nijar na farko wato Diori Hamani

*Diffa Nijar*Ma'abota Kwallon kafa sun taryi shugaban kungiyar kwallon kafar Nijar, FENIFOOT wato Kanal Pelé a  babban h...
20/04/2025

*Diffa Nijar*
Ma'abota Kwallon kafa sun taryi shugaban kungiyar kwallon kafar Nijar, FENIFOOT wato Kanal Pelé a babban hilin jirgin sama Tanja Mamadou

Nijar da Najeriya sun ƙuduri aniyar dawo da kyakkyawar dangantaka a tsakaninsu, bayan da s**a share kusan watanni 19 sun...
17/04/2025

Nijar da Najeriya sun ƙuduri aniyar dawo da kyakkyawar dangantaka a tsakaninsu, bayan da s**a share kusan watanni 19 suna zaman doya da manja sanadiyyar kifar da zaɓaɓɓiyar gwamnatin dimokuraɗiyya ta Mohamed Bazoum.

*N'gourti Nijar*A karkashin jagorancin Gwamnan jihar Diffa,janar Brigadier Ibrahim Bagadoma aka gudanar da zaben sabon s...
16/04/2025

*N'gourti Nijar*
A karkashin jagorancin Gwamnan jihar Diffa,janar Brigadier Ibrahim Bagadoma aka gudanar da zaben sabon sarkin tubawa azza na biyu dake Blanakour N'gourti.
Inda Souleymane Ali ya lashe zaben

*Diffa Nijar*An zabi Sheikh Salissou Garba limamin babban masallacin juma'a na Ousmane Ben Affane a matsayin shugaban ma...
14/04/2025

*Diffa Nijar*
An zabi Sheikh Salissou Garba limamin babban masallacin juma'a na Ousmane Ben Affane a matsayin shugaban majalisar shawarar Musulunci ta jihar Diffa

   jafar Muhammed Adam kanoA  yau ranar Lahadi 13 ga watan Afrilu Sheikh Ja'afar Mahmud Adam ke cika shekara 18 da rasuw...
14/04/2025


jafar Muhammed Adam kano

A yau ranar Lahadi 13 ga watan Afrilu Sheikh Ja'afar Mahmud Adam ke cika shekara 18 da rasuwa.

An harbe fitaccen malamin addinin Musuluncin ne yayin da yake jagorantar sallar Asuba a masallaci a Kano ranar Juma'a, 13 ga watan Afrilun 2007.

*Innalilahi wa'inna ilaihi raji'oun*Daga wata majiya mai tushe na nuni dacewar wasu matasan bata gari su kashe wani mata...
11/04/2025

*Innalilahi wa'inna ilaihi raji'oun*
Daga wata majiya mai tushe na nuni dacewar wasu matasan bata gari su kashe wani matashi mai suna Abubakar Mamadu har lahira a jahar Diffa daken gabashin kasar Nijar.

Wannan dai ba karo na farko bane inda bata gari ke shiga gidan mutane domin yin aika aika a jahar.

🇳🇪 *jamhuriyar Nijar*Sojojin Nijar Sun Hallaka 'Yan Ta'adda 15, Sun  kwato babura 24, Amma Fararen Hula 9 Sun Rasa Rayuk...
10/04/2025

🇳🇪 *jamhuriyar Nijar*
Sojojin Nijar Sun Hallaka 'Yan Ta'adda 15, Sun kwato babura 24, Amma Fararen Hula 9 Sun Rasa Rayukansu a yankin Tillabéri

Rundunar sojin Nijar ta sanar da cewa ta yi nasarar hallaka mutane 15 da ta bayyana a matsayin ‘yan ta’adda da masu aikata laifuka a jerin hare-hare da ta kai tsakanin ranar 7 zuwa 8 ga watan Afrilu a yankin Tillabéri da ke yammacin ƙasar.

🇳🇪 *Diffa Nijar*A jahar Diffa dake gabashin kasar jamhuriyar Nijar, farashin kankana na cigaba da faduwa. Inda sana'ar k...
10/04/2025

🇳🇪 *Diffa Nijar*
A jahar Diffa dake gabashin kasar jamhuriyar Nijar, farashin kankana na cigaba da faduwa. Inda sana'ar kankanar ke temakawa wajen rage zaman banza wa matasan jahar

🇳🇪 Jamhuriyar NijarFiraministan jamhuriyar Nijar,Ali Mahaman Lamine Zeine ya samu ziyarar tawagar kasar Cadi. Tawagar su...
08/04/2025

🇳🇪 Jamhuriyar Nijar
Firaministan jamhuriyar Nijar,Ali Mahaman Lamine Zeine ya samu ziyarar tawagar kasar Cadi. Tawagar sun hada da ministan sadarwa kasar Cadi da mai magana da yawun shugaban kasar M Gassim Cherif a wani rahoto da *ANP* ta sanar

*Diffa Nijar*Kungiyar yan daidai sahu zata shiga yakin aiki daga Litinin 14 ga watan Aprily zuwa laraba 16 ga watan Apri...
08/04/2025

*Diffa Nijar*
Kungiyar yan daidai sahu zata shiga yakin aiki daga Litinin 14 ga watan Aprily zuwa laraba 16 ga watan Aprily shekarar 2025 sabo da wasu dalilai dake hana ruwa gudu a aikin na su wanda gwamnatin jahar ta kasa cika musu

*Goudoumaria Nijar*An gudanar da zaben sarki a Goudoumaria inda Mahaman Arifa dan shekara 55 ya zamo sabon sarkin da kur...
08/04/2025

*Goudoumaria Nijar*
An gudanar da zaben sarki a Goudoumaria inda Mahaman Arifa dan shekara 55 ya zamo sabon sarkin da kuri'a 77.

Adresse

Diffa

Site Web

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque Haské Média publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Partager