VOS HAUSA

VOS HAUSA VOS nan gaba kadan zata rinka kawo muku ingattatun labarai harma da rahotanni daga sassa na duniya,

13/04/2026

Regarde la vidéo de VOSHAUSA.

25/03/2026

Iran ta bayyana tayin Amurka kan tsagaita wuta a matsayin rashin kunya
Wasu majiyoyin diflomasiyya sun tabbatar da cewa Iran ta karɓi ƙunshin shirin tsagaita wutar Donald Trump mai ƙunshe da saɗarori 15 da ke fatan kawo ƙarshen yaƙin ɓangarorin biyu na kusan wata guda, kodayake ta bayyana tayin na Trump da borin kunya, matakin da ke zuwa a dai dai lokacin da dakarun juyin juya hali s**a buɗe wuta kan babban jirgin yaƙin Amurka da ke kan teku.

Adresse

DIFFA/
Diffa

Site Web

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque VOS HAUSA publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Raccourcis

Partager