DAN HAJIA

DAN HAJIA Informations de contact, plan et itinéraire, formulaire de contact, heures d'ouverture, services, évaluations, photos, vidéos et annonces de DAN HAJIA, Média, Zaria 2, Maradi.

ALLAH MAI YADDA YA SOAllah mai hallitta daban-daban.Wani mutun mai suna MuhibijaBuljubasic, Allah ya bashi baiwar rike d...
06/05/2017

ALLAH MAI YADDA YA SO

Allah mai hallitta daban-daban.

Wani mutun mai suna Muhibija
Buljubasic, Allah ya bashi baiwar rike duk
wani abu mai k**a da karfe a jikin shi. Ya bayyana wannan a matsayin wata baiwa
da Allah ya hallice shi da ita.
Domin kuwa idan aka saka duk
wani abu dangin karfe ya kan
like a jikin shi batare da an rike
shiba, haka ma wayar hannu da
remote na tibi da sauransu, duk suna iya zama
a jikin shi, wanda sai ansa karfi
kamin a iya cire su.
DON'T FORGET TO LIKE THIS PAGE

Adresse

Zaria 2
Maradi

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque DAN HAJIA publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Partager

Type