AES TV

AES TV 📡 Sahihan labarai cikin Hausa
🪖 Tsaro | Ci gaba
🌍 Niger | Mali | Burkina Faso (AES)🇳🇪🇲🇱🇧🇫
⚡ Labarai cikin sauri da gaskiya
🔔 Ku biyo mu domin sabbin updates

Alhamdulillah mu yan kasar mu mai albarkaNiger - munyi sa’ar samun shugaban da yake son Niger kuma yake aiki dan ƙassa d...
27/07/2026

Alhamdulillah mu yan kasar mu mai albarka

Niger - munyi sa’ar samun shugaban da yake son Niger kuma yake aiki dan ƙassa da yen ƙassa . Mu tashi mu k**a wa General Tiani da hukumar shi dan ƙassar mu ta samu incin kai na gaske kuma muyi aiki dan mu gina ƙassar mu

🇳🇪Muna kira ga gwomnati da ta dauki mataki game da Irin wadannan mutanen AES TV ✍️ ✍️ fans Kai Yenzu Banda lalacewar tar...
01/07/2026

🇳🇪Muna kira ga gwomnati da ta dauki mataki game da Irin wadannan mutanen AES TV ✍️ ✍️ fans

Kai Yenzu Banda lalacewar tarbiya ki Tashi Tin Daga kasar Nijar 🇳🇪 zuwa wata kasa da Yad'a wanan masifar amma har ki taho kina kuka Wai yan Nijar sunki Goyon bayanki 😎Ire iren wanan abun Duk shi yafara zibar kasar Nijar 🇳🇪 kima a idon Duniya kasashen Da akaci Gaba sunacen Suna kere kere ama Kun tsaya kuna wanan shirman yak**ata Gwamnatin kasar Nijar ta Dauki Mataki 👌

30/06/2026

😭Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un
Kai jama'a A matsayi na na dan Niger🇳🇪 aka tafi wannan gasar da sunana Allah ya Isa da duk wani dan uwa na
Yanzu daman wannan ne fiddo ma Niger🇳🇪 suna ga idon duniya kai tchau

Kina nuna ma duniya nonuwan ki a matsayin ki na yar Niger🇳🇪 😭

Kuma saboda rashin kunya har ki fito kina kuka kina cewa Yan Niger🇳🇪 bamuda kishi saboda munki zuwa mu baki kyaututuka

To muna Ya k**ata shugabanni mu masu albarka da su dauki mataki game da Ire iren wadannan mutanen Badamassi Ali AES TV AMANA Transfert d'Argent fans

29/06/2026

Mamman sani mai goshi Partie 9

29/06/2026

Mamman sani mai goshi Partie 8

29/06/2026

Mamman sani mai goshi Partie 7

29/06/2026

Mamman sani mai goshi Partie 6

29/06/2026

Mamman sani mai goshi Partie 5

29/06/2026

Mamman sani mai goshi Partie 4

29/06/2026

Mamman sani mai goshi Partie 3

Adresse

Maradi

Site Web

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque AES TV publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Raccourcis

Partager