
22/08/2025
Niger hukumomi sun rushe kungiyar Bada agajin gaggawa #
Ofishin ministan cikin gida, kuma na tsaron kasa ne ya bayana hakan a cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun minista janar Mohammed tumba.
Kungiyar ta croix rouge nigérienne dai a yanzu ta shigo sahun kungiyoyin da aka soke a Niger,
Da galibi hakan ke faruwa da su sakamakon sabawa gwamnatin kasar Niger kalkashin jagorancin janar abdu Rahmane tchiani