Nijar 227 TV

Nijar 227 TV Nijar 227 TV Kaface DA Zata rinqa Kawo muku Sahihan labarai Da Dumi Duminsu Cikin Harshen Hausa

Muna Maraba Da Shawarwarinku
Mungode

Tchad Nijar
07/08/2025

Tchad Nijar

isowar Shugaban ƙasar Tchad mahamat Idriss deby itno a Birnin yamai na ƙasar Nijar
06/08/2025

isowar Shugaban ƙasar Tchad mahamat Idriss deby itno a Birnin yamai na ƙasar Nijar

Halarcin Shugaban Kasar Nijar Diori Hamani Ga Najeriya A Lokacin Yakin Biyafara, shugaban Kasar France Charles de Gaulle...
06/08/2025

Halarcin Shugaban Kasar Nijar Diori Hamani Ga Najeriya

A Lokacin Yakin Biyafara, shugaban Kasar France Charles de Gaulle, ya Shaidawa Shugaban Kasar Nijar Diori Hamani Cewa, ya Baiwa Sojojin Biyafara Sansani a Nijar Domin Su Yaki Najeriya daga arewaci, Diori Hamani Yace Wannan Ba za ta yiwu ba.

A lokacin da aka tambayi Shugaban kasar Nijar Diori Hamani minene yasa ku ke marawa Najeriya a yaki da Biyafara:?

Martanin da marigayi shugaban Jamhuriyar Nijar, Ahmadu Diori ya mayar, lokacin, Yace: .

"uand le Nigeria etermue, le Niger fact plus qu'attraper la grippe, il se trouvedeja a l'hopital"

ma'ana:

"lokacin da Najeriya ta yi atishawa, Nijar ba wai sanyi kawai ne zai kamata ba, an riga an kwantar da ita a asibiti".

Nijar ta kasance a bangaren Najeriya a lokuta masu wahala, a yakin Biafra. Nijar ta aike da sojoji da jakuna domin dakile bama-baman da sojojin Biyafara ke Binnewa Sojojin Najeriya.

Haka kuma sojojin Nijar ba su yi kasa a gwiwa ba wajen taimakawa sojojin Najeriya wajen yakar 'yan ta'addar Boko Haram a Damasak.

Ana dakon isowar shugaban ƙasar Tchad Mahamat Idriss deby itno a birnin yaima babban birnin ƙasar Nijar
06/08/2025

Ana dakon isowar shugaban ƙasar Tchad Mahamat Idriss deby itno a birnin yaima babban birnin ƙasar Nijar

Yadda ake daukowar Shinkafa daga ƙasar Waje ana shigo muna da ita insha allah muma sai mun fitar da shinkafa zuwa wasu ƙ...
05/08/2025

Yadda ake daukowar Shinkafa daga ƙasar Waje ana shigo muna da ita insha allah muma sai mun fitar da shinkafa zuwa wasu ƙasashen ketare

Shugaban Mulkin Sojan Nijar

*Le jeune lutteur Zakirou Zakari et Yahouza Maye Dan Galmi commerçant en Côte d’Ivoire ont rendu une visite de courtoisi...
05/08/2025

*Le jeune lutteur Zakirou Zakari et Yahouza Maye Dan Galmi commerçant en Côte d’Ivoire ont rendu une visite de courtoisie à son Excellence Elhadj Mahamadou ancien Président de la République du Niger.*

05/08/2025
04/08/2025

Shugaban kasar Nijar tchani ya kai ziyara babbar asibitin birnin yamai hôpital de référence a Faransance

04/08/2025

Domin tabbatar da maganar shugaban ƙasar Nijar tchani saurari wannan bidiyo har qarshen akan maganar shi ta jiya a birnin damagaram

Binciken masana

04/08/2025

Jawabin tchani

02/08/2025

Abu namu maganin a kwabe mu

Ranar Hausa 26/8/25 🎉

Agence de voyage Haj&Umra ''Dar Annadwa'' Faites vos inscriptions.
02/08/2025

Agence de voyage Haj&Umra ''Dar Annadwa''
Faites vos inscriptions.

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nijar 227 TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share