NigerZinariya TV

  • Home
  • NigerZinariya TV

NigerZinariya TV Niger Zinariya TV� BADA LABARAI DA YIN TALLACE TALLACE
(1)

Wai me gwamnatin PNDS Tarayya take nufi da al'ummar jihar TILLABERI.Wadan nan mutane da kuke gani acikin hotunan nan wad...
09/07/2023

Wai me gwamnatin PNDS Tarayya take nufi da al'ummar jihar TILLABERI.

Wadan nan mutane da kuke gani acikin hotunan nan wadan da akasarin su mata da yara kanana 'yan garin GUELADIO dake yankin SAY jihar TILLABERI ne, sun baro garin su bayan aiko masu sakon bukatar barin garin daga 'yan ta'adda inda yanzu haka suke garin SAY.

Amma abun tambaya shine, ta yaya su 'yan ta'adda s**a samu karfin yin hakan saboda garin zuwa SAY ba wani nisa tsakanin su kuma ga sojoji acikin gari haka kuma daga SAY zuwa Niamey ba nisa, amma duda haka 'yan ta'adda suna cin karan su ba babaka a wannan yanki.

Yau I iya cewa duk sassan jihar TILLABERI babu zaman lafiya amma gwamnanti tayi shiru ko oho ba ruwan ta k**ar ba mutane ake kashe wa ba kuma ake kora daga garuruwan su, Allah sauwake.

Daga Isma'il Mai Sango

Mutane da dama na cigaba da barin garuruwan su don gujewa hare-haren da 'yan ta'adda suke Kai musu a yankin Songhai na j...
07/07/2023

Mutane da dama na cigaba da barin garuruwan su don gujewa hare-haren da 'yan ta'adda suke Kai musu a yankin Songhai na jihar TILLABERI.

Muna fatan Allah ya kawo musu dauki Amin Yaa Rabbi.

'yan ta'adda sun kai hari a wani gari mai suna GARBOUNYA dake yankin Dargol jihar TILLABERI inda s**a kashe sarkin garin...
18/05/2023

'yan ta'adda sun kai hari a wani gari mai suna GARBOUNYA dake yankin Dargol jihar TILLABERI inda s**a kashe sarkin garin da daya daga cikin tsofofin garin.

Allah ya ji kan su da Rahama ya kawo mana saukin wannan matsalar Amin Ya Rabbi.

Wata sabuwa inji yan c**a.Bana ganin cewa zen iya tapiya da wanan mulki na PNDS TARERAYE duba ga rishin cika alkawali !!...
14/05/2023

Wata sabuwa inji yan c**a.

Bana ganin cewa zen iya tapiya da wanan mulki na PNDS TARERAYE duba ga rishin cika alkawali !!!

A cewar shahararen matashin dan siyasa kana shugaban jam'iyyar Niger kinmatasa wato Bachir Moutari, matashin ya baiyana hakan a shafin sa na facebook da safen nan.

Meye ra'ayin ku game da furucin nasa ?

Allah ya yi wa dan wasan borkwancin Hausa rasuwa wato Kamal Aboki.A hasarin mota a kan hanyar su ta dawowa daga jihar Bo...
16/01/2023

Allah ya yi wa dan wasan borkwancin Hausa rasuwa wato Kamal Aboki.
A hasarin mota a kan hanyar su ta dawowa daga jihar Borno zuwa Kano.

Allah ya ji kan shi da Rahama amin.

Niger ana nan ana tamurna an samu shugaba adali mai jin tausayin talakawan sa.Bazoum mai gaiya mai aiki 😂.
16/01/2023

Niger ana nan ana tamurna an samu shugaba adali mai jin tausayin talakawan sa.
Bazoum mai gaiya mai aiki 😂.

Sarkin yan kokowa Issaka Issaka ya kaiwa Tsohon Sarkin yan kokowa wato Ousmane Hassane na TILLABERI ziyara a gidan yari ...
06/01/2023

Sarkin yan kokowa Issaka Issaka ya kaiwa Tsohon Sarkin yan kokowa wato Ousmane Hassane na TILLABERI ziyara a gidan yari inda yake tsare a hannun jami'an tsaro.

An k**a Ousmane Hassane tun shekarar da tagabata a kan zargin ta'amali da kwayoyi.

Yadda yan kauyen Falagountou dake yankin Tera jihar TILLABERI suke barin garin don guje wa hare haren da yan ta'adda suk...
06/01/2023

Yadda yan kauyen Falagountou dake yankin Tera jihar TILLABERI suke barin garin don guje wa hare haren da yan ta'adda suke kai mu su.

Mutane sun watse acikin daji babu ruwa, babu abinci sai wahala.

Ya Allah ka kawowa bayun ka nan agaji amin.

Kaftain Ahmed Moussa Abbo daya daga cikin jami'an tsaron da s**a rasa rayukan su a yau a hatsarin jirgin sama da ya faru...
26/12/2022

Kaftain Ahmed Moussa Abbo daya daga cikin jami'an tsaron da s**a rasa rayukan su a yau a hatsarin jirgin sama da ya faru a filin jirgin sama na Djori Hamani na Niamey.

Allah ya ji kan shi da Rahama shi da duk wadanda s**a rasu acikin wannan al'amarin amin.

Mutumin nan fa ya aza hannu a kai yace "wayyo kaina" 😂😂
18/12/2022

Mutumin nan fa ya aza hannu a kai yace "wayyo kaina" 😂😂

Burin Messi ya cika.Argentina talashe kofin duniya a karo na uku a tarihi.
18/12/2022

Burin Messi ya cika.

Argentina talashe kofin duniya a karo na uku a tarihi.

17/12/2022

Wata sabuwa inji yan c**a.

Har yanzu Mohamed Bazoum ya na nan wajan tabbatar da da'awarsa na ganin an daina yawan haihuwa a Niger har ma da arewacin Nigeria.

Address


Telephone

+22798113083

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when NigerZinariya TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share