01/03/2023
Wata Mummunar Gobara Ta Lalata Shaguna 80 A Kasuwar Kurmi da ke garin Kano.
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta ce gobarar da ta tashi a kasuwar Kurmi da sanyin safiyar yau Laraba ta lalata wasu shaguna 6 da tamfurare 74.
🇳🇬
🇳🇪