24/03/2025
Sansanin Hausawa 1: Farkon Labari
Suanana Nusaiba Adam, yar garin Magasuza. Kawa ga Rubaina Abdallah, Kathryna Baharainu da Shareefa Mahamood. Suanan mahaifiyata Aisha Gubama, mahaifina kuma Adam Nagadara daga kauyen Subadanu. Ni ba bahaushiya ba ce, amma ina jin yaren Hausa ne don rabin rayuwata na yi shi a cikin hausawa. Garin da na fi so a Niger shi ne Agadez, a Nigeria na fi so Shanono a Benin kuma Paraku. Wadannan su ne kasashen da aiki da tafiyar rayuwa s**a kai ni. Na yi masu gidaje da dama a aikin gwamnati da kuma aikin hannu. Ba zan manta ba da Ahmed Muhammad na garin Agadez, wanda na yi ma aikin shara da wanke-wanke. Na shaku da wata diyarshi mai suna Nabila kuma danshi Rabe wadanda kusan ba ranar da ba ma yin raha da ni da su. A Shanono na yi ma wata fain sani mai sunan Aishatou har na yi mata inkiya da Aishatou Shanono, babbar kawa kuma abokiyar aikina. Sai dai ban yi zaman da na samu cikakkiyar dama in zaga gari ta ko'ina ba amma na ciri tuta game da aikin da nike yi. Kasancewata wadda ta yi karatu a makarantar yaki da jahilci hakan ya ba ni damar shiga fagen marubuta litattafan Hausa a Nigeria kuma na yi nasarar wakiltar " Hukumar Tace Litattafan Hausa. " A can Paraku, kasar Benin, na yi aiki a masaukin jiragen sama na kasar da kuma madakatar jiragen ruwa. Sai dai na so aiki a Wasan Kwaikwayo amma hakata ba ta cimma ruwa ba. Duk da haka ban yi kasa a gwiwa ba. har a nan Tripoli, babbar birnin kasata Libiya, na taka rawar gani idan na zabin aikin sojar kariya. Kalubalen rayuwa kuma wannan ba a magana, mutuwa ce kadai ban yi ba amma inda na sha dadi kadan ne. Cikin ikon Allah da hikimarshi yau ga ni a cikin rayuwar da ban yi tsammanin cimma ta ba duk da muzgunawa daga yan uwa da makusanta kasancewar mahaifana sun rassu tun ina karama. Yanzu haka ina da shekara talatin da daya kuma ina da diya kyakkyawa ajin farko da na yi suna Shreya yar shekara bakwai.
Daukar Nauyin Shirin :
Karatu da Rubutun Hausa
Shamakin Daukakar Shahararru
Shareefa Mahamood