
28/10/2020
TUNAWA DA YAKIN BADAR: Jerin Sunayen Sahabban Da S**a Halarci Yakin Badar
Daga Aliyu Ahmad
Shin Ko Kun San Sunayen Sahabbai 313 Da S**a Taya Annabi (SAW) Yakin Badar?
..Shin Ko Ka San Sunayen 'Yan Kwallon Duniya Da Masu Koyar Da Su?
Hakika saninsu ba zai maka amfani ba domin kuwa su ba su ma san ka san su ba, amma ga sunayen wasu jarumai da ya kamata ka sani.
Wadannan Jarumai ba wasu ba ne illa Abokanan Annabi (SAW), wato Sahabbansa (RA) wadanda s**a taya shi YAKIN BADAR.
Wadannan Gwaraza su 313 ne, Yana da kyau ka haddace wasu kuma ka sanyawa wasu daga cikin 'ya'yanka sunayensu.
1. Kyarhalkyallah Muhammad (SAW).
2. Abu Bakar as-Shiddiq (RA)
3. Umar bin al-Khattab (RA)
5. Ali bin Abu Tholib (RA)
6. Talhah bin ‘Ubaidillah (RA)
7. Bilal bin Rabbah (RA)
8. Hamzah bin Abdul Muttolib (RA)
9. Abdullah bin Jahsyi (RA)
10. Al-Zubair bin al-Awwam (RA)
11. Mus’ab bin Umair bin Hasyim (RA)
12. Abdur Rahman bin ‘Auf (RA)
13. Abdullah bin Mas’ud (RA)
14. Sa’ad bin Abi Waqqas (RA)
15. Abu Kabsyah al-Faris (RA)
16. Anasah al-Habsyi (RA)
17. Zaid bin Harithah al-Kalbi (RA)
18. Marthad bin Abi Marthad al-Ghanawi (RA)
19. Abu Marthad al-Ghanawi (RA) 20. Al-Husain bin al-Harith bin Abdul Muttolib (RA)
21. ‘Ubaidah bin al-Harith bin Abdul Muttolib (RA)
22. Al-Tufail bin al-Harith bin Abdul Muttolib (RA)
23. Mistah bin Usasah bin ‘Ubbad bin Abdul Muttolib (RA)
24. Abu Huzaifah bin ‘Utbah bin Rabi’ah (RA)
25. Subaih (maula Abi ‘Asi bin Umaiyyah) (RA)
26. Salim (maula Abu Huzaifah) r.a.
27. Sinan bin Muhsin (RA)
28. ‘Ukasyah bin Muhsin (RA)
29. Sinan bin Abi Sinan (RA)
30. Abu Sinan bin Muhsin (RA)
31. Syuja’ bin Wahab (RA)
32. ‘Utbah bin Wahab (RA)
33. Yazid bin Ruqais (RA)
34. Muhriz bin Nadhlah (RA)
35. Rabi’ah bin Aksam (RA)
36. Thaqfu bin Amir (RA)
37. Malik bin Amir (RA)
38. Mudlij bin Amir (RA)
39. Abu Makhsyi Suwaid bin Makhsyi al-To’i (RA)
40. ‘Utbah bin Ghazwan (RA)
41. Khabbab (maula ‘Utbah bin Ghazwan) (RA)
42. Hathib bin Abi Balta’ah al-Lakhmi (RA)
43. Sa’ad al-Kalbi (maula HathiB-) (RA)
44. Suwaibit bin Sa’ad bin Ha