Radio Wadata 107.4Mhz Niamey

Radio Wadata 107.4Mhz Niamey ๐„๐๐ฎ๐ช๐ฎ๐ž๐ซ | ๐ˆ๐ง๐Ÿ๐จ๐ซ๐ฆ๐ž๐ซ | ๐’๐ž๐ง๐ฌ๐ข๐›๐ข๐ฅ๐ข๐ฌ๐ž๐ซ | ๐ƒ๐ข๐ฌ๐ญ๐ซ๐š๐ข๐ซ๐ž

Gwamnati ta amince da kafa kamfanin Safa-Safa don jigilar mutane daga wata unguwa zuwa wata a Niamey
19/05/2026

Gwamnati ta amince da kafa kamfanin Safa-Safa don jigilar mutane daga wata unguwa zuwa wata a Niamey

19/05/2026

An samu ruwan sama na farko mai karfi a Damagaram

An kayyade kudin haya a Nijar gida ciki da falo da ban daki Sefa dubu 15 zuwa 30 a Niamey
19/05/2026

An kayyade kudin haya a Nijar gida ciki da falo da ban daki Sefa dubu 15 zuwa 30 a Niamey

An daure wasu alkalai biyu a Agadez bayan batan santolon zinari guda biyu a wata shariโ€™a
19/05/2026

An daure wasu alkalai biyu a Agadez bayan batan santolon zinari guda biyu a wata shariโ€™a

Nijar za ta kara adadin gangar man fetur dinta daga dubu 110 zuwa dubu 145 a rana, kafin 2029
19/05/2026

Nijar za ta kara adadin gangar man fetur dinta daga dubu 110 zuwa dubu 145 a rana, kafin 2029

Majalisar koli ta addinin Musulunci ta ayyana ranar Laraba 27 ga watan nan a matsayin ranar babbar sallah a Nijar
17/05/2026

Majalisar koli ta addinin Musulunci ta ayyana ranar Laraba 27 ga watan nan a matsayin ranar babbar sallah a Nijar

Ya kuke hasashen huldar Nijar da Najeriya idan Tinubu ya lashe falle na biyu?
17/05/2026

Ya kuke hasashen huldar Nijar da Najeriya idan Tinubu ya lashe falle na biyu?

16/05/2026

A karon farko gwamnatin Nijar ta fadi dalilanta na korar kafofin yada labaran Faransa a kassr

An samu raguwar adadin fursunoni a gidajen gyaran hali a NijarA cikin wata tattaunawa ta musamman da ya yi da gidan tala...
16/05/2026

An samu raguwar adadin fursunoni a gidajen gyaran hali a Nijar

A cikin wata tattaunawa ta musamman da ya yi da gidan talabijin na ฦ™asa, Ministan Shariโ€™a, Alio Daouda, ya bayyana cewa an samu ci gaba a fannin tafiyar da gidajen gyaran hali a Jamhuriyar Nijar, duk da wasu ฦ™alubale da ake ci gaba da fuskanta.

Ministan ya bayyana cewa, zuwa ranar 31 ga Maris 2026, adadin mutanen da ke tsare a gidajen gyaran hali a Nijar ya kai 15,130. Wannan adadi ya ragu idan aka kwatanta da shekarar 2025, inda aka ฦ™ididdige fursunoni 18,131 a cikin gidajen gyaran hali 44 da ke faษ—in ฦ™asar.

Ya kuma jaddada ฦ™oฦ™arin da hukumomi ke yi domin inganta yanayin rayuwar fursunoni tare da ฦ™arfafa aikin kula da tsarin gidajen gyaran hali a ฦ™asar.

14/05/2026

Maniyaciya aikin hajjin bana ta 2 daga Nijar ta rasu a Saudiyya

Adresse

Place Toumo Quartier Poudriere
Niamey
8000

Notifications

Soyez le premier ร  savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque Radio Wadata 107.4Mhz Niamey publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisรฉe ร  d'autres fins, et vous pouvez vous dรฉsabonner ร  tout moment.

Raccourcis

Partager