Naija Buzz Wire

Naija Buzz Wire Riqo da Allah maganin wayyo Allah
(1)

Dalilin da Ya Sa Sufaye Suke Ƙaryata Hadisan Manzon Allah – Bayani da HujojiIslam, asalin sufaye da hadisai, dalilan da ...
11/03/2025

Dalilin da Ya Sa Sufaye Suke Ƙaryata Hadisan Manzon Allah – Bayani da HujojiIslam, asalin sufaye da hadisai, dalilan da yasa sufaye basa yarda da hadisi, dalilan da yasa sufaye ke ƙaryata hadisi, dalilin da ya sa sufaye suke karyata hadisan manzon Allah, karyata hadisan annabi, karyata hadisi a musulunci, sufaye da addinin musulunci, sufaye da hadisai, sufiya da ilimin hadisi, yadda sufaye ke karyata hadisiMarch 11, 2025 at 11:46PMhttps://www.naijafiles.com.ng/2025/03/dalilin-da-ya-sa-sufaye-suke-%c6%99aryata-hadisan-manzon-allah-bayani-da-hujoji.html

dalilin da ya sa sufaye suke karyata hadisan manzon Allah, sufaye da hadisai, karyata hadisi a musulunci, yadda sufaye ke karyata hadisi, dalilan da yasa sufaye ke ƙaryata hadisi, sufaye da addinin musulunci, karyata hadisan annabi, sufiya da ilimin hadisi, dalilan da yasa sufaye basa yarda da hadi...

Baturen China Ya Karɓi Musulunci a Hannun Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto | Ya Sauya Sunan Sa ZuwaMuhammad BashirIslam, ...
11/03/2025

Baturen China Ya Karɓi Musulunci a Hannun Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto | Ya Sauya Sunan Sa ZuwaMuhammad BashirIslam, Addinin Musulunci, Hausa, Hausa news, Karɓar Musulunci, Muhammad Bashir China, Musulunci, Musulunci a China, Musuluntan Bature, Sabon Musulmi, Sheikh Bashir Ahmad Sani SokotoMarch 11, 2025 at 08:52PMhttps://www.naijafiles.com.ng/2025/03/baturen-china-ya-kar%c9%93i-musulunci-a-hannun-sheikh-bashir-ahmad-sani-sokoto-ya-sauya-sunan-sa-zuwamuhammad-bashir.html

Musulunci ya samu karuwa da baturen Kasar China, ya Musulunta a gurin Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto sannan ya canza suna zuwa Muhammad Bashir

https://youtu.be/f6xHJMmS-FE
11/03/2025

https://youtu.be/f6xHJMmS-FE

Musulunci ya samu karuwa da baturen Kasar China, ya Musulunta a gurin Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto sannan ya canza suna zuwa Muhammad BashirBaturen China ...

Baturen China Ya Karɓi Musulunci a Hannun Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto | Muhammad Bashir
11/03/2025

Baturen China Ya Karɓi Musulunci a Hannun Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto | Muhammad Bashir

Musulunci ya samu karuwa da baturen Kasar China, ya Musulunta a gurin Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto sannan ya canza suna zuwa Muhammad Bashir

Shekarau Ya Magantu Kan Alaƙarsa da Kwankwaso: Ba Wata Rigima : Shekarau, APC, dangantaka siyasa, Ganduje, Kano, Kwankwa...
07/03/2025

Shekarau Ya Magantu Kan Alaƙarsa da Kwankwaso: Ba Wata Rigima : Shekarau, APC, dangantaka siyasa, Ganduje, Kano, Kwankwaso, NNPP, Sanata AA Zaura, Siyasa, sulhu, sulhu siyasa March 07, 2025 at 06:52PM

Malam Ibrahim Shekarau ya bayyana cewa babu wata rigima tsakaninsa da Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, tare da musanta rahotannin sulhu a tsakaninsu

Tarihin Herbert Wigwe: Shugaban Access Bank Banki, Kasuwanci, Manyan Mutane, Najeriya, Tarihi March 07, 2025 at 06:41PM
07/03/2025

Tarihin Herbert Wigwe: Shugaban Access Bank Banki, Kasuwanci, Manyan Mutane, Najeriya, Tarihi March 07, 2025 at 06:41PM

Marigayi Herbert Onyewumbu Wigwe CFR (1966–2024) ya kasance ɗan kasuwa kuma shugaba a bangaren hada-hadar kudi. Kafin rasuwarsa, ya kasance Shugaban A

Assalamu Alaikum Bonanza Duk Wanda yake da Opay yaje wurin saka Kati, suna bada damar sayan katin  #100 a kwandala daya....
07/03/2025

Assalamu Alaikum

Bonanza

Duk Wanda yake da Opay yaje wurin saka Kati, suna bada damar sayan katin #100 a kwandala daya.

Kowa ne network sai daya zaka iya saya a rana.

Misali: a Yau zasu Baka MTN na 100 a kan Naira 1, Airtel ma haka Glo ma haka 9mobile ma haka.

Wato idan kana da layuka hudu duka zaka sassaka musu Kati kownne Akan 1 Naira

Amma fa limited offer ce idan ya kare shikenan.

🖊🖊 NuNuhu Saad Kumurya

16/02/2025

Big shout out to my newest top fans! Fatima Sa Ad

Sun ce Ubangiji yana d ƊA, saboda munin wannan kalmar sama t kusa ta tsage ta rufto, ƙasa ta kece kowa ya rufta ciki, du...
25/12/2024

Sun ce Ubangiji yana d ƊA, saboda munin wannan kalmar sama t kusa ta tsage ta rufto, ƙasa ta kece kowa ya rufta ciki, dutsuna su yi rugu-rugu.

Wasu s**a ce, a'a, da Annabi Isa da Mahaifiyarsa d kuma Ubangiji duk matsayinsu ɗaya ne kuma duk gaba ɗayansu ababan bauta ne. Ubangiji y korewa kansa wannan mummunar maganar da aka jingina masa a cikin suratul Ma'ida.

Wasunsu s**a sake cewa Ubangiji yana da mata..! Saboda rashin tarbiyya da kuma rashin girmamawa ga Allah tsarki ya tabbata a gare shi.

S**a ce an kashe Annabi Isa, wanda hakan ƙaryata ayoyin Ƙur'ani ne.

S**a canza addininsu daga gaskiya zuwa ƙarya da shedar Ƙur'ani.

Bawan Allah! Ɗan yi tunani kaɗan mana, shin akan waɗancan abubuwan da s**a gabata kake taya su murna...!?

Akan sun sanyawa Allah kishiya kake taya su farin ciki...!?

Kaico! Baka ga lokacin da kake cewa 'Happy Xmas' wulaƙanta addininka kake yi ba...!?

Abincin Kiristoci halal ne ga musulmi ya ci, amma akwai malaman da s**a ce mutuƙar an yanka da sunan Kirismeti bai halatta a Ci ba...!

Aƙidarka ta TAUHIDI gaba take da komai bawan Allah, kar ka yi wasa ko kuma ka biyewa son zuciya wajen aikata duk abin da zai jijjiga tauhidinka.

*[Tafsirin Surah Âl-Imrân:]**Darasi Na 76*[Surah Âl-Imrân: 104]{ وَلۡتَكُن مِّنكُمۡ أُمَّةࣱ یَدۡعُونَ إِلَى ٱلۡخَیۡرِ وَ...
21/12/2024

*[Tafsirin Surah Âl-Imrân:]*

*Darasi Na 76*

[Surah Âl-Imrân: 104]

{ وَلۡتَكُن مِّنكُمۡ أُمَّةࣱ یَدۡعُونَ إِلَى ٱلۡخَیۡرِ وَیَأۡمُرُونَ بِٱلۡمَعۡرُوفِ وَیَنۡهَوۡنَ عَنِ ٱلۡمُنكَرِۚ وَأُو۟لَـٰۤىِٕكَ هُمُ ٱلۡمُفۡلِحُونَ }

*Dr. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON (Hafizahullah)*

18-6-1446
20-12-2024

1. Tsokaci a kan faduwar gwamnatin Basshar Asad a Syria.
2. Muhimmancin tausasawa yayin da'awa.
3. Maganar Imam Sufyanus Sauriy (R.H) game da afka wa masu laifi don a k**a su.
4. Maganar Sheikhul Islam Ibn Taimiyya (R.H) a cikin Al'istiqama a kan umarni da kyakkyawa da hani ga barin mummuna.
🧊🧊🧊🧊🧊🧊🧊
_


👇👇👇👇👇👇👇👇
https://naijafiles.com.ng/page-download/156/76-Tafsir-Surah-Ali-Imran-Aya-104.html

_*18/6/1446*_
_*20/12/2024*_

Allah humma salli,ala muhammad war,ala alihi war sahabihi wasallim Addada sallaha,alaiya fidduniya wal,akira ajjima,in A...
20/12/2024

Allah humma salli,ala muhammad war,ala alihi war sahabihi wasallim Addada sallaha,alaiya fidduniya wal,akira ajjima,in Amin yarabbi

Wani mataki kake?1) shegen mai kuɗi 500m2)Mai arziki 100m 3)mai kuɗi 20m4) mai kwanciyar hankali 1m5)Talaka 500k6) Akwai...
20/12/2024

Wani mataki kake?
1) shegen mai kuɗi 500m
2)Mai arziki 100m
3)mai kuɗi 20m
4) mai kwanciyar hankali 1m
5)Talaka 500k
6) Akwai Allah 100k
7)ba sauƙi 50k
8) mu gode Allah 5k
9)kebura iya kebura1k
10) hayya hayya 200 naira 🤣🤣🤣

Address

Abinsi
710103

Website

https://www.kumuryamedia.com/

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Naija Buzz Wire posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Naija Buzz Wire:

Share

Category