Zannah Media Spotlight

Zannah Media Spotlight Zannah Media Spotlight shafi ne da aka samar domin yaɗa manufofi da ayyukan Mai girma Dr. Abdulmalik Zubairu Zannah Bungudu

31/03/2025
Ina yiwa dukkanin al'ummar jahar Zamfara barka da shan ruwa da fatar Allah Ubangiji ya karɓa mana ibada, ya kuma bamu wa...
30/03/2025

Ina yiwa dukkanin al'ummar jahar Zamfara barka da shan ruwa da fatar Allah Ubangiji ya karɓa mana ibada, ya kuma bamu wadata da zama lafiya a Zamfara da ƙasa baki ɗaya.

Dr. Hon. Abdulmalik Zubairu
Zannan-Bungudu

A yau Juma'a 28th March 2025Mai girma Ɗan majalisar wakilai Maru/Bungudu Dr. Hon. Abdulmalik Zubairu (Zannah Bungudu) ya...
28/03/2025

A yau Juma'a 28th March 2025

Mai girma Ɗan majalisar wakilai Maru/Bungudu Dr. Hon. Abdulmalik Zubairu (Zannah Bungudu) ya samu kai ziyarar gaisuwar ta'aziya a garin Maru na rashe rashen da aka yi.

Sakon katin waya ga waɗanda s**a samu nasarar fara bayar da amsa a tambayoyin da s**a gabata
07/03/2025

Sakon katin waya ga waɗanda s**a samu nasarar fara bayar da amsa a tambayoyin da s**a gabata

Jerin sunayen waɗanda s**a samu nasarar fara bada amsa daidai a tambayoyin da s**a gabata. Su aiko da lambar wayarsu dom...
05/03/2025

Jerin sunayen waɗanda s**a samu nasarar fara bada amsa daidai a tambayoyin da s**a gabata. Su aiko da lambar wayarsu domin karɓar kyautar katinsu

Hon. Dr. Abdulmalik Zubairu in Bungudu launched the distribution of farming machines to farmers in Bungudu/Maru, aimed a...
04/03/2025

Hon. Dr. Abdulmalik Zubairu in Bungudu launched the distribution of farming machines to farmers in Bungudu/Maru, aimed at easing and revitalizing farming activities in the constituency.

An tura kyautar katin waya kamar yadda aka yi alƙawari ga waɗanda s**a ci gasar tambayoyin data gabata.
04/03/2025

An tura kyautar katin waya kamar yadda aka yi alƙawari ga waɗanda s**a ci gasar tambayoyin data gabata.

Jerin waɗanda s**a samu nasara a gasar jiya. Idan suna kusa su aiko da lambobin wayarsu.
03/03/2025

Jerin waɗanda s**a samu nasara a gasar jiya. Idan suna kusa su aiko da lambobin wayarsu.

Address

Abuja

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00

Telephone

+2349045890164

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zannah Media Spotlight posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Zannah Media Spotlight:

Share