Duniyar Abba Idon Gari

Duniyar Abba Idon Gari Wannan shafin zai dinga kawo maku wasannin barkwanci

Allah yayi miki rahama Yar uwa ta. Allah yasa aljanna makoma Dan iras annabi (s a w). mukuma in tamu tazo Allah yasa muc...
13/08/2022

Allah yayi miki rahama Yar uwa ta. Allah yasa aljanna makoma Dan iras annabi (s a w). mukuma in tamu tazo Allah yasa muceka da Imani Dan isar annabi ameen ameen .

08/07/2022

ZATA FASHE A DAN UMAR SMALL SHOW

ALLAH YASA KAHUTA OGA
03/07/2022

ALLAH YASA KAHUTA OGA

R I P 😭

Allah yayiwa mlm nura mustapha waye director izzar so. rasuwa a yau lahadi 3/07/2022

Allah ya kafar ta masa da rahama

SOJA MARMARI DAGA NISA ALLAH YAKARI MANAKU DAN UWANA USAINI NA
02/07/2022

SOJA MARMARI DAGA NISA ALLAH YAKARI MANAKU DAN UWANA USAINI NA

ALLAH ZAMA GATANMU
24/06/2022

ALLAH ZAMA GATANMU

22/06/2022

Munshirya tsaf Dan kwakwar Maya a kowana hali Dan Kari kasarmu
Dan uwana Allah yabada nasara ameen

14/06/2022

Wata SABUWA

13/06/2022

ABBA IDON GARI MAI GADI

ALLAH YA IYA MAKU ABIN DA BAZAKU IYA BA DAN ISAR ANNABI
01/05/2022

ALLAH YA IYA MAKU ABIN DA BAZAKU IYA BA DAN ISAR ANNABI

WAI DAN ALLAH ZANYI KYAU DA DAN DABA KUWA?
30/04/2022

WAI DAN ALLAH ZANYI KYAU DA DAN DABA KUWA?

ZATA FASHI FA ABBA IDON GARI AMANAR BABA ARI SHIDA TAWAGARSA ZATA FASHI IN SHA ALLAH😀🎬😀
24/04/2022

ZATA FASHI FA ABBA IDON GARI AMANAR BABA ARI SHIDA TAWAGARSA ZATA FASHI IN SHA ALLAH😀🎬😀

DAN ALLAH INA DA TAMBAYA MIYI MATSAYANKA AWAJAN WANDA KAKI KIRANSA BAYA DAGAWA KUMA KOYAZO YAGANI BAZAI BIKABA????
18/04/2022

DAN ALLAH INA DA TAMBAYA MIYI MATSAYANKA AWAJAN WANDA KAKI KIRANSA BAYA DAGAWA KUMA KOYAZO YAGANI BAZAI BIKABA????

DR IBRAHIM DADA NAKOWA FOR SENATOR NIGER ZON B IN SHA ALLAH DAN JAJIRTACI NE KAN AL'UMMARSA AKODA YAUSHI TANA KULAWA DA ...
18/04/2022

DR IBRAHIM DADA NAKOWA FOR SENATOR NIGER ZON B IN SHA ALLAH DAN JAJIRTACI NE KAN AL'UMMARSA AKODA YAUSHI TANA KULAWA DA MABUKATA NAGARI NA KOWA

10/04/2022

SAKON COMEDE NA RAMADAN SABON SALON ZANCE

RAMADAN KAREEM WATAN FALALA WATAN YANTA BAYI ALLAH YASA MUNA DAGA CIKIN WANDA ZA'A YANTA
04/04/2022

RAMADAN KAREEM WATAN FALALA WATAN YANTA BAYI ALLAH YASA MUNA DAGA CIKIN WANDA ZA'A YANTA

02/04/2022

RAMADAN COMEDY KARKU BAN RUWA I A AZUMI

Address

Sauna Kawaji
Abuja
SAUNACTY

Telephone

+2347012360002

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Duniyar Abba Idon Gari posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Duniyar Abba Idon Gari:

Videos

Share