Kabiru Salisu

Kabiru Salisu Hausa royal updates, motivation & northern vibes 🔥
DM for collabs/business 💼
(1)

26/09/2026

Tunda naji Ance wai Mai Martaba Sarki zai’yi hawan babban daki A ranar da ya dawo daga tafiya nasan ba Gaskiya bane wasu neh kawai s**a shirya labarin

26/09/2026

USA 🇺🇸 To Lagos Nigeria 🇳🇬
Barka da sauka Zakin Gidan dabo 👑✊🏻

26/09/2026

Ranar fita kunya sai dakai Muhammadu 👑✊🏻

Mai Martaba Sarki ya Kara halartar taro a Ofishin Jakadanci na Nigeria a New York na Dandalin Zuba jari a Nigeria wanda ...
26/09/2026

Mai Martaba Sarki ya Kara halartar taro a Ofishin Jakadanci na Nigeria a New York na Dandalin Zuba jari a Nigeria wanda ya samu halartar ‘Yan kasuwa masu son saka jari a Nigeria.
Saturday 26th September, 2026

Mai Martaba Sarkin Kano Khalifa Muhammad Sanusi II ya halarci taro na gefe a Majalisar dinkin Duniya Mai taken Ci gaban ...
26/09/2026

Mai Martaba Sarkin Kano Khalifa Muhammad Sanusi II ya halarci taro na gefe a Majalisar dinkin Duniya Mai taken Ci gaban Yara a Shekarun farko, Wanda taron ya samu halartar Gwamnan Borno Prof. Zulum, Ministar harkokin Mata Hajiya Imaan Sulaiman, Karamar Minista ta mata Dr. Doris Uzoke-Anite, da Mataimakin Shugaban Ma’aikatan a Ofishin Mataimakin Shugaban Kasa Sen. Ibrahim Hassan Hadejia.

Jiya Juma’a 25th September, 2026

25/09/2026

‎Mafi kyawun aiki a wannan rana shine yawaita Salati ga Annabi Muhammad ﷺ 🤍

Mai Martaba Sarkin Kano Khalifa Muhammad Sanusi II ya wakilci Mai Girma Gwamnan Kano Engr Abba Kabir Yusuf a taro na gef...
25/09/2026

Mai Martaba Sarkin Kano Khalifa Muhammad Sanusi II ya wakilci Mai Girma Gwamnan Kano Engr Abba Kabir Yusuf a taro na gefe da akeyi a Majalisar Dinkin Duniya, Tattaunawar Fireside a Grand Salon kan Samar da Wutar Lantarki don Bunƙasa Aiki, wanda ƙungiyar Global African ta shirya tare da haɗin gwiwar AP3, DalaHill, TAO da SurFi. Mahawara ita ce, Dokar Wutar Lantarki ta 2023 ta mayar da ikon yanke shawara kan wutar lantarki a Najeriya daga Babbar Cibiyar Wutar Ƙasa zuwa Jihohi.

Haka kuma Sarki ya sadu da Prime Minister na Niger Ali Mahamane Lamine Zeine a masaukinsa inda s**a gana dashi kan dangar takar mutanen Kano da na Niger ta yadda za’a kara karfafa zumunci da halaka da take tsakanin mutanen Kano dana Niger.

Jiya Alhamis 24th, September, 2024

24/09/2026

Bazamu taba man cewa da wan nan ranar ba 🥹

Address

Abuja

Telephone

+2348105732708

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kabiru Salisu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Kabiru Salisu:

Shortcuts

Share