Khalifa Muhammad Sanusi ll fans

Khalifa Muhammad Sanusi ll fans “Ni Kabiru Salisu
Mai kaunar mai martaba sarkin kano Khalifa Muhammad Sanusi II, wanda ya kasance Sarkin Kano na 14 kuma yanzu shine Sarkin Kano na 16.
(2)

Na ƙirƙiri wannan shafi don tallafawa ayyukansa na cigaban al’umma ilimi da kuma ayyukan marautar kano

29/08/2025

‎Mafi kyawun aiki a wannan rana shine yawaita Salati ga Annabi Muhammad ﷺ 🤍

28/08/2025

Banda Lafiya a mun addu’a pls

28/08/2025

SARKIN Kano MS II
Kano to Lagos🇳🇬 ✈️Lagos to London ✈️🏴󠁧󠁢󠁥󠁮󠁧󠁿
Allah ya sauke ka Lafiya

28/08/2025

FITOWAR MAI MARTABA SARKIN KANO ZUWA AIRPORT yau Thursday 28th August 2025
Barka da fitowa zakin duniya

27/08/2025

Alhamdulilahi

Fitowar Mai Martaba Sarkin Kano Khalifa Muhammad Sanusi ll PhD CON Zaman fada Yau labara 27-8-2025Allah ya taimaki Sarki...
27/08/2025

Fitowar Mai Martaba Sarkin Kano Khalifa Muhammad Sanusi ll PhD CON Zaman fada
Yau labara 27-8-2025
Allah ya taimaki Sarki 👑✊🏻

27/08/2025

Allah ya taimaki Sarki 👑✊🏻

27/08/2025

Kiwo Sannu Alheer 👑✊🏻

Address

Abuja

Telephone

+2348105732708

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Khalifa Muhammad Sanusi ll fans posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Khalifa Muhammad Sanusi ll fans:

Share