Global Sufism TV

Global Sufism TV Duniyar Sufanci da sufaye na duniya Ku kasance damu anan domin samu duk abunda muka kawo. Sufism services

Mungode Shehu RTA 🥰
05/10/2025

Mungode Shehu RTA 🥰

Sun rabauta, domin ba su bambanta tsakanin addinin Musulunci da Darikar Shehu Tijjani. A wajensu Darikar ba wata hanya c...
28/09/2025

Sun rabauta, domin ba su bambanta tsakanin addinin Musulunci da Darikar Shehu Tijjani. A wajensu Darikar ba wata hanya ce ta daban ba, illa dai haske da zurfin fahimtar addini shi kansa. Wannan ne ya sa s**a tsinci kansu cikin rabon arzikin ruhaniya, s**a amfana da karancin makiya da kuma yalwar fa’idodi daga cikin gida da waje.

Su mutane ne da gaskiyar nufi ta lullube su, zuciyarsu cike da tsarkin imani da soyayya ga Annabi (Sallallahu Alaihi Wa Sallam ) da waliyyan Allah. Sau da yawa idan na yi tunani a kansu, sai in ji kamar da ma ni ma a rubuce a cikin wannan jerin masoya na ƙasashen nesa, musamman irin masoyan da na gani a ƙasar Indonesiya — waɗanda soyayya ta shanye su gaba ɗaya, s**a mayar da darikar ginshiƙi na rayuwarsu.

Wannan rabauta ce babba wadda ba ta zo ga kowa ba sai wanda Allah ya nufa da falala. A gaskiya, abin koyi ne ga sauran al’umma: yadda s**a ɗauki Darika da imani ɗaya, s**a haɗa shi da al’adu, s**a ba shi muhimmanci fiye da kowane abu na duniya.

M Muh'd ✍️.

Kuyita zaginmu mun halatta muku mutuncin mu na iyalan mu da danginmu amma don Allah ku kyale mana Alfarman Annabi (S. A....
27/09/2025

Kuyita zaginmu mun halatta muku mutuncin mu na iyalan mu da danginmu amma don Allah ku kyale mana Alfarman Annabi (S. A.W).

Mungode Shehu RTA ☺️
18/09/2025

Mungode Shehu RTA ☺️

11/09/2025
Sannu da sauka ya rahamar Allah, sannu da sauka ya mafuskantar Allah, sannu da sauka ya kaseemu mai rabo raba kayan Alla...
05/09/2025

Sannu da sauka ya rahamar Allah, sannu da sauka ya mafuskantar Allah, sannu da sauka ya kaseemu mai rabo raba kayan Allah da nakane kayanka ne, sannu da sauka ya mafaka ga dukkan halitta. Shugaba Sallallahu Alaihi Wassalam martabar soyayyarnan da Barhamu Inyass Radyallahu anhu keyi gareka duk damuwar ka kore mana ka haska mu da haskennan naka Wanda shine haske 🥰.

Happy moulud to everyone.

Barka da zuwa Shugabanmu Rasoolillahi Sallallahu Alaihi Wassalam, Shugabanda baya fushi Shugabanda Kai kadaine nasara ka...
04/09/2025

Barka da zuwa Shugabanmu Rasoolillahi Sallallahu Alaihi Wassalam, Shugabanda baya fushi Shugabanda Kai kadaine nasara kaine gata Sallallahu Alaihi Wassalam 🥰

Mungode Shehu RTA gareka muka dauka gareka muka koya da iyawarka muka iya da Martabanka muka shagaltu cikin soyayya da k...
31/08/2025

Mungode Shehu RTA gareka muka dauka gareka muka koya da iyawarka muka iya da Martabanka muka shagaltu cikin soyayya da karewa cikin Shugaba S A W dinan da kace mana in muka rikasa mun hutu in muka shagaltu cikin soyayya da yimasa salati sunanmu masu nasara, sunanmu masu nasara masu nasara tabbas duk masoyin Annabi Sallallahu Alaihi Wassalam yayi nasara 😍🥰.

Lokacinmune watar mune kuma ranakun mune, kuzo Mugaida Shugabanmu Rasoolillahi Sallallahu Alaihi Wassalam.

29/08/2025

Ina Masoya Kuzo Mugaida Shugabanmu Rasoolillahi Sallallahu Alaihi Wassalam

Mungode Shehu RTA
25/08/2025

Mungode Shehu RTA

24/08/2025

Barka da sauka ya gatan dukkan halitta Shugaba S A W

Address

Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Global Sufism TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category