Inside Gombe State

Inside Gombe State As far as long as tomorrow is still unknown never look down on anybody💪💪

Birnin Gombe Birnin BubayeroFadar Gomnatin jahar Gombe Cibiyar kasuwanci na arewa maso gabashin Nigeria.Jaha Mafi tsafta...
26/08/2025

Birnin Gombe Birnin Bubayero

Fadar Gomnatin jahar Gombe

Cibiyar kasuwanci na arewa maso gabashin Nigeria.

Jaha Mafi tsafta da kyakkyawan tsari a Nigeria.

Birnin zaman lafiya da cigaban tattalin arziki.

Birnin Ilmi da Matasa masu dogaro da Kai.

Jewel in the Savannah.

Mace ta farko da ta fara shan sigari a ƙasar Hausa. Sunanta Ladi bushe bushe.
26/08/2025

Mace ta farko da ta fara shan sigari a ƙasar Hausa. Sunanta Ladi bushe bushe.

WACCE TA ƁALLOWA TUZURAI RUWATalatu Mudi ƴar asalin jihar Kano ita ce ta fara tambayar kudin anko a shekarar 1440 a tari...
26/08/2025

WACCE TA ƁALLOWA TUZURAI RUWA

Talatu Mudi ƴar asalin jihar Kano ita ce ta fara tambayar kudin anko a shekarar 1440 a tarihi

An shiga firgici yayin da jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna ya sauka daga kan hanyarsa a cewar rahoton da gidan talabijin n...
26/08/2025

An shiga firgici yayin da jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna ya sauka daga kan hanyarsa a cewar rahoton da gidan talabijin na Channels ya ruwaito

26/08/2025

YAU CE RANAR HAUSA TA DUNIYA.

KU RUBUTA MANA KARIN MAGANA DA ZA KU IYA TUNAWA A COMMENT SECTION

Arsenal will be top of the Premier League going into Match Week 3
26/08/2025

Arsenal will be top of the Premier League going into Match Week 3

📰 NPC Zata Yi Amfani da ’Yan NYSC Don Ayyukan Ƙidayar Jama’aHukumar Ƙididdigar Jama’a ta Ƙasa (NPC) ta bayyana cewa ta k...
25/08/2025

📰 NPC Zata Yi Amfani da ’Yan NYSC Don Ayyukan Ƙidayar Jama’a

Hukumar Ƙididdigar Jama’a ta Ƙasa (NPC) ta bayyana cewa ta kulla haɗin gwiwa da shirin hidimar matasa na ƙasa (NYSC) a matsayin wani ɓangare na shirye-shiryen gudanar da ƙidayar jama’a da gidaje mai zuwa.

A cewar hukumar, wannan haɗin gwiwar zai baiwa dubban ’yan hidimar ƙasa damar shiga aikin, inda za a tura su zuwa wurare daban-daban don gudanar da ayyuka kamar:

Tattara bayanai daga al’umma

Bayar da bayanai da wayar da kai

Taimakawa wajen sufuri da gudanar da aiki

Shiga kai tsaye cikin al’umma a birane da karkara

NPC ta ce amfani da matasa zai taimaka wajen tabbatar da inganci, gaskiya da sahihanci na ƙidayar, tare da ba su damar taka muhimmiyar rawa a ci gaban ƙasa.

Ƙidayar da za a yi a karo na gaba za ta kasance ta farko da za a gudanar ta hanyar fasahar zamani (digital census) domin tattarawa da sarrafa bayanai cikin sauƙi da tsari.

Inside Gombe State

DSS Recruitment Screening texts sun fara fita! 📩 Ka tabbatar kana duba inbox ɗinka.
25/08/2025

DSS Recruitment
Screening texts sun fara fita! 📩 Ka tabbatar kana duba inbox ɗinka.

Good lesson..😓
25/08/2025

Good lesson..😓

📢 CDCFIB RECRUITMENT ALERT⏳ 80% Loading... Final update very close!✅ Be ready, check mails, and never lose hope.
25/08/2025

📢 CDCFIB RECRUITMENT ALERT

⏳ 80% Loading...
Final update very close!

✅ Be ready, check mails, and never lose hope.

🚨 BREAKINGGidauniyar Sheikh Prof. Isa Ali Pantami ta kaddamar da shirin horaswa karo na uku kan gyaran waya, domin talla...
25/08/2025

🚨 BREAKING
Gidauniyar Sheikh Prof. Isa Ali Pantami ta kaddamar da shirin horaswa karo na uku kan gyaran waya, domin tallafawa matasa sama da 10,000 a Najeriya.

Galin duk da Mai bukatan cikewa;
professorisapantamifoundation.com.ng

har zuwa 31 ga Agusta, 2025. Wannan na cikin daya daga cikin jerin ayyukan alherin Gidauniyar, da s**a haɗa da tallafin JAMB ga dalibai 1,300, fiye da ₦18m a karatu, sama da ₦170m a Babbar Sallah, tallafin Ramadan, da taimakon majinyata.

Wasanni 18 aka buga tsakanin ƙungiyar Matan Barcelona vs Real Madird sai yanzu ƙungiyar Matan Real Madrid s**ayi nasara ...
23/03/2025

Wasanni 18 aka buga tsakanin ƙungiyar Matan Barcelona vs Real Madird sai yanzu ƙungiyar Matan Real Madrid s**ayi nasara akan Barcelona.

Wasu yan Iskan Mata Ƴan Tiktok s**a zuba a Team ɗin shiyasa duk haɗuwa sai anyi nasara akansu.

Kungiya kamar Real Madrid ace Wasanni 18 winning ɗaya.🙄

Address

Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Inside Gombe State posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Inside Gombe State:

Share