Newz Today

Newz Today Daily breaking news

21/08/2025

Wai Yaya Neeee???

Wata budurwa ta ƙi yin aure saboda tsoron daren farko, a ganin ku menene dalilin da yasa ƴan mata ke tsoron daren farko?...
31/07/2023

Wata budurwa ta ƙi yin aure saboda tsoron daren farko, a ganin ku menene dalilin da yasa ƴan mata ke tsoron daren farko?😒🤨

Na Tuba Na Daina Waƙoƙin Ashariya Saboda Tsoron Haduwata Da Allah A Ranar Gobe Kiyama, Babu Shakka Idan Na Mutu Aka Ciga...
07/09/2022

Na Tuba Na Daina Waƙoƙin Ashariya Saboda Tsoron Haduwata Da Allah A Ranar Gobe Kiyama, Babu Shakka Idan Na Mutu Aka Cigaba Da Jin Irin Waɗannan Waƙoƙin Ashariya Da Na Yi Ta Zabgawa, Ba Na Tunanin Zan Samu Rahamar Allah, Cewar Mawaƙi Aminu J. Town

Wanne fata za kuyi masa?

Za A Kara Yanke Wani Sashe Na Kafar Fatima Sak**akon Rashin Yi Mata Aiki Mai Kyau A Farko..karya ne Ali Nuhu bai ba ta t...
01/09/2022

Za A Kara Yanke Wani Sashe Na Kafar Fatima Sak**akon Rashin Yi Mata Aiki Mai Kyau A Farko
..karya ne Ali Nuhu bai ba ta tallafin naira milyan biyu ba, cewar 'yan uwanta

Sak**akon rashin samun kyakkyawar kulawa ta hanyar yin aiki yadda ya k**ata ya sa an garzayo da Fatima zuwa wani Asibiti dake Abuja daga Sokoto domin sake yanke wani sashe na kafarta.

Fatima wadda yanzu haka an shigo da ita Abuja, za a kara yanka wani sashen kafar na ta ne zuwa saman gwaiwar ta, k**ar yadda rahotanni s**a nuna, kasancewar aikin da aka yi mata a farko ba haka ya k**ata ya kasance ba, wanda idan ba a yanke din ba zai iya jawo mata damuwa.

Idan ba a manta ba dai, Fatima ta gamu da tsautsayin yanke mata kafa ne sak**akon taka da wani dan makarantar su ya yi a yayin bikin kammala jarabawa a Sokoto.

Tun a farko dai Fatima Sulaiman ta soma jinya ne a asibitin UDUTH dake jihar Sokoto, kafin daga bisani aka garzayo da ita zuwa Abuja.

A gefe daya kuma yayan Fatima ya tabbatarwa Majiyar Focus News Hausa, RARIYA cewa batun jita-jitar da ake yadawa cewa fitaccen jarumin finafinan Hausa, Ali Nuhu ya bada gudummawar naira milyan biyu domin jinyar kanwar tasa, ba gaskiya bane, labari ne mara mak**a bare tushe. Don haka ne ya yi kira da jama'a da su yi watsi da wannan jita-jitar.

Ya Kamata Gwamnatin Jihar Kano Ta Bawa Ado Gwanja Aiki A Hukumar Hisbah, Shawarar Wani Lauya Ga Gwamnatin Jihar KanoMe z...
27/08/2022

Ya Kamata Gwamnatin Jihar Kano Ta Bawa Ado Gwanja Aiki A Hukumar Hisbah, Shawarar Wani Lauya Ga Gwamnatin Jihar Kano

Me za kuce?

Muna Neman Safara'u Da Mr 442 Ruwa A Jallo, Cewar Shugaban Hukumar Tace Finafinai Na Jihar KanoA wata tattaunawa da shug...
24/08/2022

Muna Neman Safara'u Da Mr 442 Ruwa A Jallo, Cewar Shugaban Hukumar Tace Finafinai Na Jihar Kano

A wata tattaunawa da shugaban hukumar tace finafinai na jihar Kano, Isma'il Na'abba Afakallu ya yi da Majiyar RARIYA, jaridar SARAUNIYA NEWS da kuma NEWS TODAY. ya bayyana cewar, yanzu haka neman Safara'u suke yi ruwa a jallo ita da mawaƙi Mr 442.

Ya ƙara da cewa yanzu haka sun arce sun yi ƙaura daga jihar Kano, domin dokar jihar ba za ta ba su damar yin abinda suke so na ɓata tarbiyya ba.

Daga Jamilu Dabawa

Wa yafi dacewa da afuwar gwamnatin tarayya.? Daga Sani Ahmad ZanginaA yau ne aka saki Tsohon Gwamnan Taraba dana Filato ...
09/08/2022

Wa yafi dacewa da afuwar gwamnatin tarayya.?
Daga Sani Ahmad Zangina
A yau ne aka saki Tsohon Gwamnan Taraba dana Filato bayan kotu ta daure su sama da shekaru goma-goma a gidan yari.

Ku dubi wannan hoton da kyau kuga yanda ma’aikaciyar gidan yarin na kuje take dariya da jin dadin sakin da akayiwa daya daga cikin Gwamnonin da kotu ta k**a tare da tabbatar da laifin cin amanar Jama’arsu.

In aka kwatanta ayyukan wadannan bayin Allah guda uku zaku iya gamsuwa da cewa Abba Kyari ya fisu bautawa wannan kasa a shekarun aikinsa kusan 21 a Najeriya.

Ina kira da babbar murya ga Shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya dubi Girman Allah ya tausayawa Abba Kyari ya yafe masa laifukan da ake tuhumarsa dasu ko da kuwa baza’a maidashi aikinsa ba.
Wannan rokon nayi shi ne a matsayina na dan Arewa kuma mai kishinta, bawai a matsayin Sani Ahmad Zangina ba domin nima inada nawa laifin da yamin .
Allah yasa sakon yakai inda ya k**ata kuma ayi aiki dashi.

MEYE ABUN TAYAR DA JIJIYAR WUYA.....Wai Kungiyar Kiristoci ce take cewa bata yarda Bankin Jaiz ya gabatar da aikin sake ...
03/08/2022

MEYE ABUN TAYAR DA JIJIYAR WUYA.....

Wai Kungiyar Kiristoci ce take cewa bata yarda Bankin Jaiz ya gabatar da aikin sake gina kasuwar Teminus dake Jos ba, to meye abun cece kuce tunda sun ce basaso, shin su Bankin Jaiz basu san akwai kasuwannin dake bukatar aikin sabuntawa a jihohin Kano, Kaduna, Sokoto, Katsina da sauran Jihohin Arewa ba....

Ni duk Haushi ya Kume ni wallahi....

ZANCEN BURRR inji Tusa.....
Rabiu Biyora

Zanga-zangar Kungiyar kwadago a Najeriya NLC don nuna goyon baya ga Malaman Jami’a (ASUU) wadanda s**a yi fiye da wata b...
27/07/2022

Zanga-zangar Kungiyar kwadago a Najeriya NLC don nuna goyon baya ga Malaman Jami’a (ASUU) wadanda s**a yi fiye da wata biyar suna yajin aiki a kasar - daga Abuja.

Rundunar Yansandan Jahar Kano ta k**a wadanda ake zargi da laifuka sama 200 wadanda s**a hadar da 'Yanfashi da Yandamfar...
21/07/2022

Rundunar Yansandan Jahar Kano ta k**a wadanda ake zargi da laifuka sama 200 wadanda s**a hadar da 'Yanfashi da Yandamfara Hadi da barayin babura da masu 'Yandaba dakuma masu garkuwa da mutane.

Rundunar ta Sami nasarar k**a tabar wiwi da Motoci gami da Na'ura me kwakwalwa dakuma Baburan Adaidaita Sahu.

Kwamishinan Yansandan Jahar ta Kano CP Sama'ila Shu'aibu Dikko, wanda shine ya jagoranci holen wadanda ake zargin a shedkwatar Rundunar Yan sandan dake Bomfai

Rundunar ta bayyana cewa tana samun nasarar ne duba da irin kulawar da addu'oin da jama'ar jihar Kano suke Basu na bayanan Siri da sanar dasu wani Abu da ba'a gamsu dashi ba

Nazifi Bala dukawa

Yaune alqur'ani maigirma yachika shekara 1,421 idan kinyi farin ciki kokayi farin ciki da hakan kutu rawa mutum 12 zakug...
19/07/2022

Yaune alqur'ani maigirma yachika shekara 1,421 idan kinyi farin ciki kokayi farin ciki da hakan kutu rawa mutum 12 zakuga abin alkairi cikin minti 10 inshaAllah

SUBHANALLAH: Wani Ɗan Nijeriya Dake Zaune A Kasar Amurka, Edefe Okporo Ya Auri Namiji A AmurkaDaga Jamilu Dabawa
19/07/2022

SUBHANALLAH: Wani Ɗan Nijeriya Dake Zaune A Kasar Amurka, Edefe Okporo Ya Auri Namiji A Amurka

Daga Jamilu Dabawa

Address

Abuja
Abuja

Telephone

+2347053111115

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Newz Today posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Newz Today:

Share