
07/08/2025
YANZU-YANZU: Atiku Abubakar Ya Dauki Nauyin Karatun 'Yan Matan Arewa Da S**a Yi Bajinta A Gasar Turanci Ta Duniya Da Aka Gudanar A Birnin Landan
Majiyar Rariya ta rawaito cewa Atiku zai dauki nauyin karatunsu har zuwa jami'a a duk inda s**a ga daman yin karatun karkashin gidauniyarsa na Atiku Abubakar Foundation