12/06/2025
Malam Isa Ali Pantami, hakika kai abin koyi ne a garemu, samunka cikin wannan al'umma ba shakka Rahama ne daga Allah, ka cigaba da hakuri da wawayen cikinmu, masu hankali suna ta fahimtar kyawawan manufofinka
Allah Ka taimaki Malam