PCN - NEWs

PCN - NEWs PCN NEWs

DA DUMI DUMINTA DALIBAN NIGERIA DAKE KASAR EGYPT SUN KOMA AKAN KARIN KUDIN SERVICE FEES Daliban Nigeria dake Kasar Egypt...
16/03/2026

DA DUMI DUMINTA

DALIBAN NIGERIA DAKE KASAR EGYPT SUN KOMA AKAN KARIN KUDIN SERVICE FEES

Daliban Nigeria dake Kasar Egypt muna Allah wadai da wannan karin kudi da sabon ambassador ya amince da shi.

Ko mahaukaci bazai kara maka service duty daga 100 pounds Zuwa 500 pounds ba.

KBC NEWS

12/03/2026
Allah yayima mafita. Gaskiya duk wanda ya kalli Video wannan Bawan Allah sai Kwalla ta zubo masa irin yadda yan T 'adda ...
27/02/2026

Allah yayima mafita.
Gaskiya duk wanda ya kalli Video wannan Bawan Allah sai Kwalla ta zubo masa irin yadda yan T 'adda ke cin Zarafinsa.
Da fatar Allah ya kubutarda wannan matashi cikin Aminci.

22/02/2026
20/02/2026
Labari Da Ɗumi-ƊuminsaSaydiyya ta ga jinjirin watan Ramadan a yau Talata, don haka gobe Laraba 1 ga watan Ramadan.
17/02/2026

Labari Da Ɗumi-Ɗuminsa

Saydiyya ta ga jinjirin watan Ramadan a yau Talata, don haka gobe Laraba 1 ga watan Ramadan.

Yau Elrufai Zai Kai Kansa Ofishin Hukumar EFCC Wace fata za ku yi masa?
16/02/2026

Yau Elrufai Zai Kai Kansa Ofishin Hukumar EFCC

Wace fata za ku yi masa?

Kungiyar Izala ta tura Maluma guda dubu biyu da ɗari biyu da hamsin (2,250). Wuraren Tafsirin Bana. Ɗari tara da hamsin ...
15/02/2026

Kungiyar Izala ta tura Maluma guda dubu biyu da ɗari biyu da hamsin (2,250). Wuraren Tafsirin Bana. Ɗari tara da hamsin da biyar (955) a gida Najeriya da (1,295) a ƙasashen waje kamar yadda shafin Jibwis Nigeria ya ruwaito.

Cikin Daren Nan Atiku Abubakar Ya Ziyarci Elrufai A Gidansa Dake Abuja, Bayan Tataburzar Da Aka Tafka A Filin Jirgi Don ...
12/02/2026

Cikin Daren Nan Atiku Abubakar Ya Ziyarci Elrufai A Gidansa Dake Abuja, Bayan Tataburzar Da Aka Tafka A Filin Jirgi Don K**a Shi

Address

No 14 Amac Pomona Street
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when PCN - NEWs posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share