Nigeria Times

Nigeria Times Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Nigeria Times, Media/News Company, Abuja, Abuja.

These are the generals murd£red by terror!sts under Tinubu’s government yet the terror!sts are being forgiven in the nam...
15/06/2026

These are the generals murd£red by terror!sts under Tinubu’s government yet the terror!sts are being forgiven in the name of “repentânce”.

Brig. Gen. Oseni Omoh Braima
Maj. Gen. Hassan Ahmed
Maj. Gen. Rabe Abubakar
Brig. Gen. M. Uba

Yadda aka gudanar da jana'izar marigayiya mahaifiyarsu Ministar Al-aladu Hannatu Musawa.Allah yajikan musulmi
14/06/2026

Yadda aka gudanar da jana'izar marigayiya mahaifiyarsu Ministar Al-aladu Hannatu Musawa.

Allah yajikan musulmi

Tambayoyi Goma Kan Mutuwar General Rabe Abubakar  Zuwa Ga GwamnatiDaga : Real Al'ameen Minister Yakasai1 bayan mutuwar s...
14/06/2026

Tambayoyi Goma Kan Mutuwar General Rabe Abubakar Zuwa Ga Gwamnati

Daga : Real Al'ameen Minister Yakasai

1 bayan mutuwar sa ta yaya gawarsa ta fito Daga cikin jejin Kenan ?

2 suwaye S**aje S**a karbo gawar Tasa Daga Wajan Yan Bindigar ?

3 Sojojine Kokuwa Yan Sandane ?

4 Kokuma Yan Bindigar Ne Da Kansu Su Kawowa Gwamnati Gawar Tasa ?

5 Iyalansa Ne S**aje Da Kansu Kokuma Iyalan Nasa Aka Baiwa Izinin Shiga Dajin Su Dauko Shi ?

6 Nawa Gwamnati Ta Biya Kafin Bayar Da Gawar Tasa ?

7 Kokuwa Yan Bindigar A Kyauta S**a Bayar Dashi Batare Da Ko Sisin Kwabo Ba ?

8 Ankasa Kubutar Dashi Yana Raye Amma An Iya Zuwa A Karbo Shi ?

9 Menene Makomar Tattaunawar Da Gwamman Yace Zaiyi Dasu Domin Sulhu ?

10 Shin Ta Wanne Jeji Aka Fito Dashi Kokuwa Yan Bindigar Ne S**a Fito Dashi Sannan S**a Juya S**a Koma ?

Da Mun San Ciwon Kan Mu, Mutuwar Janar Rabe Abubakar A Hannun ‘Yan Ta’addan Daji Ya Fi K**ata Mutanen Arewa Su Fi Maida ...
13/06/2026

Da Mun San Ciwon Kan Mu, Mutuwar Janar Rabe Abubakar A Hannun ‘Yan Ta’addan Daji Ya Fi K**ata Mutanen Arewa Su Fi Maida Hankali Da Tattaunawa A Kai Fiye Da Duk Wani Abu A Halin Yanzu, Cewar Tsohon Hadimin Tsohon Shugaban Ƙasa, Malam Bashir Ahmad

Daga Jamilu Dabawa

YANZU YANZU:Allah ya yima Major Rabe Abubakar Batsari mai ritaya rasuwa a hannun barayin daji da suke garkuwa dashi.Alla...
13/06/2026

YANZU YANZU:
Allah ya yima Major Rabe Abubakar Batsari mai ritaya rasuwa a hannun barayin daji da suke garkuwa dashi.

Allah Ya Jikan Shi Da Rahama

13/06/2026

TIRKASHI: Reshe Ya Juya Da Mujiya! Ya Kai Bayanin Wani Attajiri Ga Fulani Domin A Yi Garkuwa Da Shi, Sai Dai Fulanin Ba Barayi Ba Ne — S**a K**a Shi S**a Yi Masa Bidiyo

Shugabar hukumar Tarayyar Turai Ursula von der Leyen ta baiyana daftarin kundin da cewa yana cike da adalci da nagarta k...
13/06/2026

Shugabar hukumar Tarayyar Turai Ursula von der Leyen ta baiyana daftarin kundin da cewa yana cike da adalci da nagarta kuma zai bayar da damar tsaurara tsaron iyakoki da hadin kai a tsakanin mambobin kasashe.

Allah Ya Jikan Ɗan Majalisar Tarayya Mai Wakiltar Mazaɓar Gombe/Kwami/Funakaye A Jihar Gombe,  Honarabul Yaya Bauchi Tan...
13/06/2026

Allah Ya Jikan Ɗan Majalisar Tarayya Mai Wakiltar Mazaɓar Gombe/Kwami/Funakaye A Jihar Gombe, Honarabul Yaya Bauchi Tango Da Ya Rasu A Jiya Juma'a, Bayan Ya Sha Fama Da Jinya

The National Drug Law Enforcement Agency, NDLEA, has destroyed 73,463.21 kilogrammes of illicit drugs worth N2.8 billion...
12/06/2026

The National Drug Law Enforcement Agency, NDLEA, has destroyed 73,463.21 kilogrammes of illicit drugs worth N2.8 billion in Edo State.

DAILY POST reports that the narcotic drugs and psychotropic substances were destroyed on Thursday, June 11, 2026, at Idogbo in Ikpoba-Okha Local Government Area of the state.

Address

Abuja
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nigeria Times posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share