Arewa Team

Arewa Team page na farko a Arewa da zai dinga kawo maku dukkan abinda ya shafi Technology da yaren hausa.
(2)

FIRECOIN🔥:A yau mun tashi da sabon mining, da yawan minings suna farawa ne daga wasa suzo su gama gaske. Abubuwan mun ta...
03/06/2024

FIRECOIN🔥:

A yau mun tashi da sabon mining, da yawan minings suna farawa ne daga wasa suzo su gama gaske. Abubuwan mun tarasu da yawa, ciki bamu san a wanne za'a dace ba.

Shima sabone kuma yanzu haka ya hau kan Telegram mini App yanzu ne lokacin da ya dace mutum ya shiga domin samu kaso me nauyi.

Kar ka jira sai anyi nisa ko anyi halving an rage abin da ake bawa mutane. Yi register yanzu domin samun naka

https://t.me/firecoin_app_bot/app?startapp=r_1798745093

Rahotannin da mu ke samu yanzu shine Hamas ta raunata sojojin Isra'ila da dama bayan harin ramuwar gayya wadda Hamas ɗin...
28/11/2023

Rahotannin da mu ke samu yanzu shine Hamas ta raunata sojojin Isra'ila da dama bayan harin ramuwar gayya wadda Hamas ɗin tace Isra'ila ce ta fara kai mata hari a rana ta 5 a yarjejeniyar tsagaita wuta.

03/11/2023

Wata sanarwar gwamnati ta ce dakarun Isra’ila sun kai hari “kan wani jerin gwanon motocin asibiti da ke ɗauke da wasu mutanen da s**a jikkata a wani harin daban, kuma mutane da dama sun jikkata,” in ji ma'aikatar lafiya ta Gazan.

03/11/2023

A shafin ta na Telegram,Hamas ta ce sun kai hari kan sojin isra'ila da s**a makale a wani gini arewa maso yammacin Beit Lahia dauke da harsashi na TBG.

Hamas ta ce dakarun ta sun  kai hari kan motar ‘sojin Isra'ila da makami mai linzamin “Al-Yassin 105” a yankin Al-Amrika...
03/11/2023

Hamas ta ce dakarun ta sun kai hari kan motar ‘sojin Isra'ila da makami mai linzamin “Al-Yassin 105” a yankin Al-Amrika da ke arewa maso yammacin Beit Lahia.

Kuna Da Labarin Kamfanin 4NETDATA Sun Karya Farashin Data MTN 1GB ₦210.Kuna iya sakawa kan ku Data ko kuma fara  sayarwa...
18/10/2023

Kuna Da Labarin Kamfanin 4NETDATA Sun Karya Farashin Data MTN 1GB ₦210.

Kuna iya sakawa kan ku Data ko kuma fara sayarwa ku ci riba mai yawa duk a kamfanin 4net Data ana samun na duk kowani layi kan Waɗannan tsarikan.

(MTN GIFTING 1GB ₦210)
(AIRTEL 1GB SME ₦225)
(9MOBLE 1GB ₦200)

Ku hanzarta ku ciro manhajar na su wato Application a Play Store dan cin moriyar wannan garaɓasa ta yadda zaku iya sakawa kanku ko kuma fara sayarwa, bayan kunyi rijista da su.
👇??
https://play.google.com/store/apps/details?id=app4net.data4

Tambaya ko kuma Neman ƙarin bayani ku tuntuɓi wannan lambar domin tattauanawa da masu kula da abokan hulɗa (Costumer Care) Kira ko kuma Whatsapp.
👇🏽
07049757739

Address

Abuja

Telephone

+2347049757739

Website

https://t.me/abduldtech

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa Team posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Arewa Team:

Share

Category