09/03/2024
SANARWA 🎤
__________________________________
Dafarko Ina Mika sakon 🙏 godiyata ga dukkan masoyana manya da Yara Wanda suke ko Ina a fadin duniyar Harka. Ina godiya sosai godiya Mara's adadi da irin kaunar da kuke nunamin.
Sa,ànan Dan Allah Ina Kira agareku da kusani ni ajizine zan iya yin dai- dai Kuma zan iya yin kuskure idan nayi ko munyi Abu ko Novel📚 Wanda Bata da ma,ana ko kauce hanya, ko ba dai- dai ba to Dan Allah a tuntube ne a bani shawara domin na gyara a maimakon ayita kushe Ni ko aibantawa, duk da nasan wasun da sunfison Wanda za,aringa nuna wancan yaci wanan ah ah 😜🙈 Dan Allah a ringa yimun uzuri domin Nima Dan Adam ne Ni.
Na biyu, korofi ya karbu domin wasu da dama sun shigo DM dinna suna korofi akan na daina rubuta Littafin LABARINA da turanci. Na,am! Inshallah zan duba aikin Kuma zan ingantata.
Sako na uku, Ina so nasanar da masoyana masu bibiyan shafina kewa ba Labarin Harka kadai nake rubutawa ba inshallah zan ringa wallafa muku labarai masu kayatar , nishadantarwa Kai harma da ilimantarwa.
Sa,ànan wasu labaran zasu wallofune da harshen turanci duk da kewa wadu suna korofi- Amma inshallah zanyisu ta yadda kowa zai fahimta ciki akwai.
1- My girl my pride.
2- The Hero.
3- Life in Kano e.t.c
Na Harka Kuma akwai.
1- Rayuwata Facebook.
2- Dawo- Dawo Abubakar
3- Musa ko Abubakar
Sako ta hudu ga Manyan mu masu bibiyan Littafin LABARINA 📚.
Dan Allah ku ringa yimun liking 👍 , domin wasu da dama sunshigo DM dinna suna fada Kai Affan Novel 📚 yayi Dadi sosai.
Hakane but please Ni bance leilei Sai kunyi comment ko sharing ba Amma ku ringa yin liking ta hakane zaisa nasan Kuna tareda Ni Kuma hakan zai sa naji Dadi zai Kuma karamin kwarun guiwa.
Sa,ànan Kamar yadda na pada a cikin last kewa zan tafi hutu Sai bayan watan Ramadan zandawo bskin aiki Inshallah.
Sa,ànan inason sanar da masoyana kofa a bude take ga Wanda suke da korofi ko Neman shawara akan abunda ya dagance Na Harka ko na personal life haka, Kuma masu so a tallata shafinsu to ga dama ta samu ko Kuma masu so abasu shawara akan yadda zasuyi su daina Harka kwata- kwata ku biyoni ta private akwai hanyoyi dama inhar kana son dainawa da izinin Allah ko baka deina kwata- kwata ba Zaka regeyi.
Sako na karshe masoyana karpa ku Sha,afa Dani akwai bukatan kayan Azumi 🙈 Kai harda kayan sallah 😜. Idan ka shirya to kofa a bude take.
Allah ya kaimu Azumi da sallah Rai da lafiya Kuma masu Niyyan tuba daga rayuawar Harka Allah ya ka ba mu dama. Allah yasa mugane Gaskiya. Allah ya sa kowa ya gama da duniya lafiya.
Adam
Ina godiya da sosai sosai🙏
NAKU: Affan El-Nasir