AREWA GIDA MEDIA

  • Home
  • AREWA GIDA MEDIA

AREWA GIDA MEDIA News & media Entertainments
Advertisements Platform Connecting✡️
(1)

24/09/2025

Akwai Bukatar A taya kasar nan Da Addu'a
Jibwis Nigeria TV

15/09/2025

Yanzu- fa idan kana da Mata Daya yara 7
Miliyan 2 adanja kake na taulaci koh??

15/09/2025

Allah yasa mudace

13/09/2025

Maulidi Ba Addini Bane : Sheikh Albany Assalafiy

Hotunan: Yadda Tsohon Minista Professor Isa Ali Pantami Ya Gana Da Nafisa Abdullahi Yar Yobe da ta zo ta daya a Turanci ...
13/09/2025

Hotunan: Yadda Tsohon Minista Professor Isa Ali Pantami Ya Gana Da Nafisa Abdullahi Yar Yobe da ta zo ta daya a Turanci a duniya.

Wani abu a kan matar sarki......Ba tare da kun duba cibiyarku ba, za ku iya cankar wace iri ce? Daga 1 — 6.Darasi: Cibiy...
13/09/2025

Wani abu a kan matar sarki......Ba tare da kun duba cibiyarku ba, za ku iya cankar wace iri ce? Daga 1 — 6.

Darasi: Cibiya wani tabo ne bayan yanke jijiyar cibiya daga jikin mabiyya, wato "placenta" a turance. Wannan tabon yanke cibiya yana wanzuwa tsawon rayuwa kuma wanzuwar tasa yana ɗauke da darasi mai muhimmancin gaske gare mu.

Muhimmin darasin shi ne, cibiya wani tambari ne da aka buga wa kowa domin ya dinga tuna mana cewa akwai wata baiwar Allah wace rayuwarmu ta dogara da rayuwarta kacokan har tsawon watanni tara. Ta cikin cibiyar ne take ba mu ci da sha lokacin da ba mu san kanmu ba.

Allah Ya saka musu da mafificin alheri.

Da zarar ka gama karanta wannan bayani, ina ba da shawarar yi wa mahaifanmu addu'a ta musamman.

© Physiotherapy Hausa

13/09/2025

Maga na Adunkule ga Wanda Allah yabashi Fahim ta






SARKI ALI NUHU: A Dandalin Al'adu na Duniya na Golden Panda, na shiga kwamitin tattaunawa na Icons don yin tunani a kan ...
13/09/2025

SARKI ALI NUHU: A Dandalin Al'adu na Duniya na Golden Panda, na shiga kwamitin tattaunawa na Icons don yin tunani a kan jigon: "Ta hanyar Lens, Bridging Civilizations."

Na yi magana ta fuskar Masana’antar Fina-Finai ta Najeriya game da yadda ya kamata fasaha ta motsa wajen hidimar al’adu, ba akasin haka ba. Game da yadda fim, ko da a cikin duniyar hawan bango, har yanzu yana da ikon haɗa mutane lokacin da aka kiyaye sahihanci kuma ana mutunta juna.

Mafi mahimmanci, na yi magana game da gaba, rawar da matasan ’yan fim za su taka. Ita kanta masana’antar fina-finai ta Najeriya an gina ta ne bisa jajircewar matasa, kuma babi na gaba na fina-finan duniya ya ta’allaka ne kan asalinsu. Saƙona a bayyane yake: sahihanci shine abin da ke tafiya da gaske. Duniya ba ta buƙatar ƙarin kwafi duniya tana buƙatar ku.

YANZU-YANZU- Capacity din Sheikh Ali Pantami Ya Kai ya nemi Duk matsayin da yakeso a Nigeria
12/09/2025

YANZU-YANZU- Capacity din Sheikh Ali Pantami Ya Kai ya nemi
Duk matsayin da yakeso a Nigeria

WACECE MACE TA GARI?? Kuma ya ake gane Mace tagari kafin Aure??
12/09/2025

WACECE MACE TA GARI?? Kuma ya ake gane Mace tagari kafin Aure??

12/09/2025

WAYE WANDA YA DACE? WAYE KUMA WANDA YAFI KOWA DACEWA?

12/09/2025

ANNABI
MUHAMMADU
(S.A.W)

Address

Plot 528 T. O S Benson Crescent Utako Berger Junction

900003

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AREWA GIDA MEDIA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to AREWA GIDA MEDIA:

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share