Zakaria Alhaji Manu Gwaram

Zakaria Alhaji Manu Gwaram Nigeria 🇳🇬

Itafa siyasa ilimi ne mai zaman kansa babu yadda za'ayii "Ka biya kud'in zuwa sudan a kaika saudiyya" kamar haka lissafi...
20/09/2026

Itafa siyasa ilimi ne mai zaman kansa babu yadda za'ayii "Ka biya kud'in zuwa sudan a kaika saudiyya" kamar haka lissafin yake - A ilimin mathematics IDAN akace 2+2 amsar zata zama 4 - Tou a ilimin siyasa kuwa amsar 22 zata baka. Duk makusantan d'an takarar gwamnanmu na jam'iyar PDP wanene gogaggen d'an siyasa wanda za'a kirashi d'an siyasa na gaske.

Don haka muna fad'a ne - Ba don muna hassada da wassu KO abinda wassu suke samu ba "AA" ku fahimce mu - Munsan rashin jindadin faduwar jam'iya ne da kuma 'yan takara. Don haka a gyara KO kuma a babban za6e a gyara mu. Wannan shine gaskiya.

Zakaria alhaji manu momzy Alkaleri suphi media chairman✌️

Ahmed XM Vs Habby FXAREWA Vs KUDUATIKU VS TUNIBUCRYPTO VS FOREX
06/09/2026

Ahmed XM Vs Habby FX

AREWA Vs KUDU

ATIKU VS TUNIBU

CRYPTO VS FOREX

Alhaji Malam Usman Adamu Suphi Bauchi State Governor 2027 Da yarda Allah
06/09/2026

Alhaji Malam Usman Adamu Suphi Bauchi State Governor 2027 Da yarda Allah

Happy Jumma'a gomnan gobe a bauchi state 2027 in sha Allah
04/09/2026

Happy Jumma'a gomnan gobe a bauchi state 2027 in sha Allah

Agun Allah muke nema Bauchi ta Malam ce in Sha Allahu 2027
01/09/2026

Agun Allah muke nema Bauchi ta Malam ce in Sha Allahu 2027

01/09/2026

Gomnan gobe a bauchi state 2027 da yardan Allah

Bismillahir Rahmanurrahim Allah yasa munshiga September a sa'a tare da gomnan gobe a bauchi state 2027 da yardan Allah
01/09/2026

Bismillahir Rahmanurrahim Allah yasa munshiga September a sa'a tare da gomnan gobe a bauchi state 2027 da yardan Allah

ALHAMDULILLAH! TAYA MURNA GA MUTANEN JAHAR BAUCHI NA GASKIYAGodiya ta tabbata ga Allah madaukakin sarki, muna tayashi mu...
30/08/2026

ALHAMDULILLAH! TAYA MURNA GA MUTANEN JAHAR BAUCHI NA GASKIYA

Godiya ta tabbata ga Allah madaukakin sarki, muna tayashi murnan tabbatar da takarar Hon. Usman Adamu Ahmed SUPHI a matsayin dan takarar gwamnan jihar Bauchi, tare da abokin takararsa Alh. Abdulqadir Alin Bababa, na Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC).

Hakika wannan lokacin farin ciki ne da murna ga al'ummar jihar Bauchi. Muna taya shuwagabanninmu da magoya bayanmu da daukacin al'ummar jihar Bauchi murnar wannan muhimmin ci gaba.

Allah Ta'ala Ya Yi musu Jagora, Ya Karfafa Su, Ya Bamu Nasara A Zaben Gwamnan Jihar 2027, In Sha Allah.

HON. USMAN ADAMU AHMED SUFI
Mai Girma Gwamnan Jahar Bauchi In Sha Allah - 2027

Zakaria alhaji manu gwaram 🙏

Agun Allah Muke Nema 2027
30/08/2026

Agun Allah Muke Nema 2027

26/08/2026

Aboki omologo

Address

Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zakaria Alhaji Manu Gwaram posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

l="false"> Add listing
  • Login
  • Subscribe

    We will notify you when anything happens in Abuja.